News
Jam’iyyar NDC Ta Tsayar Dan Kwankwaso A Matsayin Mataimakin Ɗan Takarar Gwamnan Kano A Zaɓen 2027
Jam’iyyar NDC ta tabbatar da Kwamared Aminu Abdussalam Gwarzo a matsayin ɗan takararta na gwamnan Kano, tare da Mustapha Rabi’u Kwankwaso a matsayin mataimakin ɗan takarar gwamna a zaɓen 2027.
Masu ruwa da tsaki a jam’iyyar sun bayyana cewa haɗakar Gwarzo da Mustapha Kwankwaso wata dabara ce da za ta ƙarfafa jam’iyyar tare da faɗaɗa karɓuwarta a faɗin Kano.
Kotu Ta Umarci INEC Ta Soke Rajistar ADC Da Wasu Jam’iyyu 4
Magoya bayan jam’iyyar sun yi maraba da tikitin, suna mai bayyana cewa zai kawo sabon salo na jagoranci da ci gaba ga jihar Kano.
Advertisements
