Connect with us

News

JAMB ta tona asirin dalibar da aka ba kyautar N3m don ta ci 362

Published

on

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

 

Hukumar shirya jarrabawa ta JAMB ta bayyana cewa, za ta dauki mataki kan wata dalibar da ta ce ta ci maki mai yawa Hukumar ta gano cewa, matashiyar ta samu maki 249 ne ba 362 da take yada ta samu ba, kamar yadda rahoto ya bayyana A baya, dalibar ta samu kyautar kudade daga wani kamfanin mota a Najeriya, lamarin da ya dauki hankali matuka.

Advertisement

Gwamnatin Najeriya ta yi watsi da rahoton ƙungiyar Tarayyar Turai kan zaɓen 2023

 

Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta kasa (JAMB) ta ce za ta janye sakamakon jarrabawar da Ejikeme Joy Mmesoma ta yi na UTME.

Advertisement

Hukumar ta ce matashiyar ta samu maki 249 ne a jarabawar sabanin 362 da ta ke ta yadawa ta samu a baya, The Nation ta ruwaito.

Hukumar ta bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da shugabanta na fannin hulda da jama’a Fabian Benjamin ya fitar ranar Lahadi a Abuja.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending