Hukumar haɗaka ta kula da lamuran samar da gurbin karatu a manyan makarantu ga ɗalibai (JAMB), ta fitar da sakamakon ɗaliban da suka rubuta jarrabawar UTME...
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu ta Ƙasa (JAMB) ta sanar da cewa za ta yiwa ɗaliba masu bukata ta Musamman rajistar jarabawar UTME ta shekarar...
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Manyan Makarantu ta Ƙasa (JAMB) ta sanar cewa rajistar UTME 2026 za ta fara ne daga Litinin, 26 ga Janairu, zuwa 28...
Gwamnatin Tarayya ta ɗauki sabon mataki na ladabtarwa da nufin dakile yawaitar satar amsa a jarrabawar ƙasa, inda ta sanar da cewa duk ɗalibin da aka...
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Manyan Makarantu (JAMB) ta fitar da sakamakon ɗaliban da suka sake rubuta jarabawar UTME ta bana. JAMB ta ce an sake jarrabawar...
Hukumar ’Yan Sanda tare da haɗin guiwar jami’an Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) sun kama mutum 20 da ake zargi da kutse cikin tsarin sakamakon...
Kungiyar Malaman Jami’a ta Kasa (ASUU), reshen Jami’ar Nsukka (UNN), ta bayyana cewa za ta dauki matakin shari’a a kan Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Makarantun Gaba...
Wata budurwa mai shekara 19, Opesusi Faith Timilehin, ta kashe kanta bayan da ta gaza samun makin da ake buƙata domin samun gurbin karatu a jami’a....
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu a Najeriya (JAMB) ta ce daga cikin ɗalibai miliyan 1,955,069 da suka rubuta Jarabawar UTME a bana, ɗalibai 420,415 kaɗai...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu (JAMB) ta ce ta kama mutane fiye da 40 da ake zargi da aikata laifin satar amsa a jarabawar UTME...
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta Najeriya (JAMB) ta bayyana cewa za a fara jarabawar wannan shekara daga ranar 25 ga Afrilu, 2025. Cikin wata sanarwa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’o’in Kasarnan, JAMB ta gargadi cibiyoyin yi wa dalibai rajistar jarabawar da su guji yin haka da dare....
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantu (JAMB) ta bayyana littafin zuben da za a yi amfani da shi wajen amsa tambayoyin harshen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga makarantun gaba da sakandire ta ƙasa JAMB ta yi Allah-wadai da iƙirarin da ake na cewa tana da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar shirya jarabawar shiga Jami’ai da sauran makarantun gaba da sakandire ta kasa JAMB ta musanta jita-jitar da ake yadawa cewa ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a, JAMB, ta kara kudin rajistar jarrabawar shiga makarantun gaba da sakandare, UTME, ta 2024 da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yarinyar nan da ake zargi da kara wa kanta maki a jarrabawar JAMB ta amince cewa da kanta da sauya sakamakon...
Hukumar shirya jarrabawar shiga jami’a ta Nijeriya JAMB ta yi barazanar kai wata matashiya kotu bayan ta gano cewa ta shirga karya a ikirarin da ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar shirya jarrabawa ta JAMB ta bayyana cewa, za ta dauki mataki kan wata dalibar da ta ce ta ci...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta JAMB a ranar litinin ta ce za ta fara fitar da sakamakon...