DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Senegal Bassirou Diomaye Faye ya rusa majalisar dokokin ƙasar da ke ƙarkashin jagorancin ‘yan adawa a ranar Alhamis, a wani yunkuri...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Matasa a kauyen Umudosi dake karamar hukumar Obingwa jihar Abia, sun cafke wani matashi mai suna Amadi Alozie da ya sassare mahaifinsa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magungunan ta Kasa NAFDAC ta hana amfani da sabullun Dove mai nauyin 100g kuma da lanbar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar yan sandan jahar Kano ta sake samun gagarumar nasarar kama kama wasu mutane 26 tare da kwato wayoyin sata guda 126,...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA ’Yan bindiga daji sun kai hari tare da sace mata hudu a Babban Asibitin Kurfi da kr Jihar Katsina. Da misalin karfe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi ta yi nasarar kama wasu mutane biyu dauke da kayan hadin bindigar kirar AK47 da alburusai a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin tarayya ta tabbatar da mutum 67 ne suka kamu da cutar kyandar biri daga cikin mutum 1,031 da aka yi fargabar...
DAGA IMAM MURTADHA GUSAU Da Sunan Allah Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu alaikum Ya ku bayin Allah! Kididdigar hukuma ta nuna cewa,...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mahukuntan Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa sun tiso keyar ƴan Najeriya 400 sakamakon zama a ƙasar ta yankin gabas ta tsakiya ba bisa ka’ida...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Aƙalla ma’aikan jihar Kano 4,000 da gwamnatin tsohon gwamnan Abdullahi Umar Ganduje ta tsawaita wa wa’adin aiki ne ake sa ran za su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kano ta sanar da ranar Lahadi 15 ga watan Satumba a matsayin ranar komawa makaranta ga daliban makarantun kwana na...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata kotu a Abuja babban birnin Najeriya ta bayar da belin mutum 10 da ake tuhuma da cin amanar ƙasa yayin zanga-zangar tsadar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa (ASUU) ta bayyana fara yajin aikin ‘sai baba ta gani’ a jami’ar jihar Gombe (GSU) saboda gaza...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ziyarci birnin Maiduguri a jiya Talata domin jajantawa mutanen Borno wanda ambaliyar ruwa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kula da yanayi ta Najeriya ta yi hasashen samun tsawa da ruwan sama daga Laraba zuwa Juma’a a faɗin Najeriya. ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Katsina Dikko Ummar Radda ya sake yin tsokaci kan kalubalen tsaro da ke ci gaba da addabar jihar. Yayin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI _”Hanyar Cigaban Arewacin Najeriya!”_ A wani yunƙuri na inganta kulada kiwon lafiya, Asibitin kwararru na Best Choice ya ɗauki gabaren kula...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata mummunar annobar ambaliyar ruwa ta raba sama da mutane dubu daya da muhallansu, tare da yin sanadiyyar mutuwar kananan yara biyu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sama da fursunoni 200 sun tsere daga gidan yarin birnin Maiduguri da ke jihar Bornon Najeriya bayan ambaliyar ruwa ta rusa katangar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Kuma Dan takarar Shugabancin Kasa a Shekarar 2023 a Jam’ iyyar PDP Atiku Abubakar, ya bayyana...