DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hedikwatar Tsaron Najeriya ta bayar da umarni kan a ƙaddamar da bincike dangane da tsare sojan ruwan nan na Najeriya Seaman Abbas...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin mai na Nijeriya NNPCL ya fitar da sabon farashin da za a rinƙa sayar da man fetur a ƙasar bayan ya...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Hukumar jami,an tsaro ta DSS ta saki Omoyele Sowore mai rajin kare hakkin dan Adam mamallakin Jaridar Sahara Reporters kuma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An bukacin Gwamnan kano Abba kabir Yusuf daya Tallafawa alummar unguwar Titin Dan dishe makarantar boko tudun Fulani bisa halin da yankin...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gobara ta kone wata kasuwar unguwar Ebute Metta da ke jihar Legas. Jami’an Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Legas da Hukumar Ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an Hukumar DSS sun kama Omoyele Sowore, jagoran kungiyar #RevolutionNow Movement da ke adawa da gwamnati a filin jirgin sama na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana fargabar mutuwar mutane 64 bayan kifewar kwale-kwale da suke ciki ranar Asabar a karamar hukumar Gummi ta jihar Zamfara dake Najeriya,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ministan Albarkatun ruwa da tsaftar muhallai a Najeriya, Joseph Utsev ya yi gargaɗin sake samun mummunar ambaliyar Ruwa a kogunan Neja da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwajin cutar Farankama (mpox) da kuma sanya ido sosai don gano wadanda ke dauke da cutar a bakin iyakokin Najeriya na daga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta sake sauya ranakun komawa makarantun firamari da sakandire zuwa ranar Talata 17 ga Satumba,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Kasa Bola Tinubu ya nuna Jin daɗinsa na labarin nasarorin da sojojin suke samu na yaƙi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotu a Saudiyya ta yanke hukuncin ɗaurin shekara 20 a kan tsohon shugaban harkokin tsaron ƙasar kan laifukan Rashawa. Haka kuma kotun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa a ranar Lahadi 15 ga Satumba za a soma lodin kashi na farko na man fetur...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya NEMA, ta ce mutum 259 ne suka mutu yayin da wasu 625,239 suka rasa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata Kotu Shari’a a Kaduna, a ranar Laraba, ta bayar da umarnin tsare wani Musa Hussaini na tsawon awanni domin ya yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukuncin, wanda aka zayyana a cikin takarda mai suna ‘Order NERC/2024/114’, wani ɓangare ne na umarnin hukumar na watan Satumba na shekarar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta bayyana Litinin 16 ga watan Satumbar da muke ciki a matsayin ranar hutun Maulidi, don karrama bikin zagayowar ranar...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Rundunar Sojojin Nijeriya sun tabbatar da Kashe Halilu Buzu wanda akafi sani da Halilu Sububu ƙasurgumin ɗanbindigar da jami’an...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutane 21 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya afku a hanyar Kaduna zuwa Abuja tsakanin kan iyakar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano, KANSIEC, ta rage kudin fam din takarar zaben kananan hukumomi, biyo bayan umarnin kotu....