DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fasto Patience Umo Eno ta Uwargidan Gwamna Umo Eno na Jihar Akwa Ibom, Fasto Patience Umo Eno, ta rasu. Matar Gwamna Umo...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Kano ta ƙaryata zargin da ke cewa ta karɓi bashin ₦177 biliyan domin samar da Ruwan Sha a jihar daga...
Daga Watan Agusta 2023 Zuwa Agusta 2024: Waɗannan watanni 12 na shekara ɗaya cif-cif, sun zo wa talakawan Najeriya a halin da ba a taɓa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Cibiyar Daƙile Cututtuka Masu Yaɗuwa (NCDC) ta nuna fargaba da gargaɗin cewa akwai buƙatar yin gaggawar shawo kan cututtuka waɗanda ba su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Wakilai ta kasa Najeriya ta yi watsi da ƙudirin neman tallafi na musamman na Naira biliyan 300 daga gwamnatin tarayya domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kano ta samu bashin Naira biliyan 177.4 daga Hukumar Cigaban Faransa wato French Development Agency domin samar da ruwan sha a...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Tarayya ta amince da karin alawus na ‘yan yiwa kasa hidima wato NYSC zuwa Naira Dubu Sab’in da Bakwai (N77,000) a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban riko na Karamar Hukumar Tarauni kuma Daraktan Mulki da kudi Alhaji Abdulkadir Muhammad Arabu yabada tabbacin cigaba da bayar da goyon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotu a Kano ta dakatar da jam’iyyun APC, PDP, da wasu jam’iyyun siyasa guda 19 hana hukumar zabe mai zaman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dokokin Jihar Kogi ta nemi Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya gaggauta tsige Shugaban Hukumar EFCC, Ola Olukoyede,...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An ba wa al’ummar jihar Kano tabbacin cewa shirin (DRF) da ke samar da magunguna masu araha da masu inganci da kuma...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamitin Manufofin Kuɗi na Babban Bankin Najeriya CBNya sake daga darajar kudin ruwa da maki 50. A halin yanzu CBN ya ƙara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Biri da gatari kashe mai gona. Kamar haka ‘yan Najeriya suka fara gani daga makonni kaɗan da suka gabata, yayin da gwamnatin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan sandan Kano 5 sun rasu Sanadiyyar hatsarin mota a hanyarsu ta dawowa daga jihar Edo, inda suka je don aiki na musamman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani matashi ɗan kimanin shekaru 18 mai suna Yahaya Adam, a unguwar Ɓulɓullawa da ke yankin Tukuba na Ƙaramar hukumar Kura ta...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Fasinjoji da dama sun jikkata, bayan da wata tankar mai ta yi bindiga da yammacin Litinin a kan titin Shehu Shagari...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙi zagon ƙasa a Najeriya wato EFCC ta yi Allah wadai da masu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) ya tabbatar da lalata babbar layin wutar mai rarraba wuta zuwa Damaturu a jihar Yobe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta kara da cewar, a wannan ‘dan tsakani fiye da mutane 800 ne suka mutu sakamakon cutar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar da ke hasashen yanayi ta Nijeriya NiMet ta yi hasashe cewa za a samu ruwa mai ɗauke da tsawa a faɗin...