DAAG YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Filayen Jiragen Sama ta Isra’ila ta sanar da rufe sararin samaniyar ƙasar, tana karkatar da jirage zuwa wasu filayen jiragen na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar sojin Isra’ila ta ce an harba daruruwan makamai masu linzami cikin Isra’ila daga Iran. A karon farko cikin shekaru da dama...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Hisbah ta yi duba akan kukan da wasu al’ummar Kano suka kai mata game da wasu lamuran rashin tarbiyyar da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi jawabi ga ‘yan Nijeriya a wani ɓangare na bikin ranar 1 ga Oktoba ta samun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dubban Mutane Sun Fito Zanga-zanga A Legas Da Abuja A Ranar Cikar Najeriya Shekaru 64 Da Samun Yancin Kai Sabuwar zanga-zanga ta...
Muhimman Bayanai 13 Daga Cikin Jawabin Ranar Samun Yancin Kai Na Shugaba Tinubu 1. “Saboda sauye-sauyen da aka yi, kasarmu ta samu masu zuba hannun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Ribas Siminalaye Fubara ya maida wa tsohon Gwamnan Ribas, ubangidan sa kuma Ministan FCT Abuja Nyesom Wike kakkausan raddi. Fubara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata babbar kotu da ke zamanta a Kano ta yanke wa Ya’u Abdullahi dan shekara 80 hukuncin daurin shekaru bakwai a gidan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwamitin zaman lafiya na jihar Kano yayi kira da kada a shiga zanga-zangar tsadar rayuwa irin wadda aka shiga a baya kamar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yan bindiga masu ɗauke da muggan makamai sun afka garin Janbaƙo cikin Ƙaramar Hukumar Maradun a Jihar Zamfara. Maharan sun kai farmakin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban ƙsa Bola Ahmed Tinubu zai yiwa ƙasa jawabi da safiyar ranar Talata 1 ga watan Oktoba da karfe 7 na safe....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa satar kuɗin al’umma da masu riƙe da muƙamai ke yi shi ne babban ƙalubalen da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar tsaro na Sibul Difens (NSCDC), reshen jihar Zamfara, ta kori wani jami’in ta, Maikano Sarkin-Tasha, bisa zargin hada baki da ‘yan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ana fargabar cewa wani Zaki ya yi Sanadiyyar mutuwar ɗaya daga cikin masu kula da shi a cibiyar ajiye namun dawa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyoyin da kiraye-kirayen sake fita zanga zangar adawa da manufofin gwamnati da suka haddasa matsi da tsadar rayuwa ga al’ummar Najeriya. Duk da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Dan gani kashenin Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu kuma jigo a jam’iyyar APC, mai Mulki Joe Igbokwe, ya yi martani akan cewa...
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar likitocin hakori ta kasa ta ce akwai kimanin mutum miliyan 20, amma likitoci 600 ne kawai suke duba su, wanda hakan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar likitocin hakori ta kasa ta sanya ranar 1 ga watan Oktoba a matsayin ranar da mambobinta a Kano za su shiga...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Muta ne Bakwai a matsayin manyan Shuwagabanni zartarwa na gidan talabijin na Kasa wato...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI An saki Sojan da a daure shi na tsawon shekaru 6 mai suna Seaman, Abbas Haruna wanda matarsa ta kai kara Ofishin Barekete...