DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani jami’in gidan gyaran hali da ke aiki a gidan gyaran hali na Burra wato gidan yari, Jihar Bauchi, ya kashe abokin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya soke Jami’ar Ilimi ta Sa’adatu Rimi da ke Kumbotso, ya mayar da ita kwalejin ilimi....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Allah Ya yi wa fitaccen ɗan jaridar nan, da yayi suna wajen karance karancen litttattafan Hausa a kafafen yada...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Gwamnatin jihar Kano dake Arewa maso yammacin Najeriya ta ayyana ranar Litinin 23 ga watan Satumba a matsayin ranar hutun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya rusa Shugabannin riko na kananan hukumomi 44. Sanarwar ta zo ne a yau, Laraba, a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ce Artificial Intelligence AI na da gagarumar gudammawa wajaninganta ayyukan jama’a, da sake fasalin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC) ta bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ba ya hannunsu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta bukaci masu hannu da shuni a fadin duniya da su tallafawa kasashen Afrika da sauyin yanayi ya shafa. Mataimakin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƴan sanda sun kama bindigogi 185, harsasai 4,087, ‘yan Boko Haram, ‘yan fashi da ‘yan bindiga da ɓatagari 2,740 Ashafa MurnaibyAshafa Murnai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai ‘Yan uwana ‘yan Najeriya! Tabbas daga cikin dukkan gabobin da suke cikin jikin Dan Adam,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Nuhu Ribadu ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya rattaba hannu kan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an hukumar ICPC sun yi nasara cafke tsohuwar kwamishinan kuɗi kuma akanta janar ta Jihar Kaduna a zamanin tsohon gwamna El-rufa’i Shizzer...
A duniyar yau, batun da ya fi daukar hankalin shugabanni a kusan kowace kasa (ko a kasashe masu tasowa ko kasashen da suka ci gaba...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A kokarinsa na ci gaba da tabbatar da tsarin samar da magunguna mai ƙarfi kuma mai ɗorewa a dukkan asibitoci mallakin Kanona,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin ma’aikatar ayyuka da gidaje na sanar da al’umma cewa ta bayar da umarnin rufe hanyar titin Jami’ar Bayero...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Aƙalla mutum 40 ne masu Mauludi suka rasu da yammacin ranar Lahadi, sakamakon wani haɗari inda wata babbar motar kaya ta hau...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kasar Mali ya bayyana cewa kasashen Mali, Burkina Faso da Nijar za su bullo da sabbin fasfo din tafiye-tafiye a wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Zamfara ta tabbatar da mutuwar mutane 40 bayan wani hatsarin kwale-kwale a ƙaramar hukumar Gummi da ke jihar. LEADERSHIP ta ruwaito...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rahotanni na nuni da cewa shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, na kan hanyarsa ta zuwa Maiduguri babban birnin jihar Borno, domin ganewa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar shugabancin Amurka na jam’iyyar Republican Donald Trump ya sake tsallake rijiya da baya a wani sabon hari da wani dan...