DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Kuma Dan takarar Shugabancin Kasa a Shekarar 2023 a Jam’ iyyar PDP Atiku Abubakar, ya bayyana...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Rahotanni sun tabbatar da Yan Bindinga sunyi garkuwa da wasu ma’aikatan Jinya guda Biyu a wani Asibiti dake Jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon saurayin ‘yar wasan Olympics ta Uganda, Rebecca Cheptegei, wanda ya cinna mata wuta, shi ma ya mutu bayan kunar da ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin Sadarwa na Ƙasa, Telekomm Service na fuskantar barazanar rufewa bayan da ƙungiyar manyan jami’an sadarwa da ma’aikatan sadarwa na ƴan kasuwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dubban mutane ne suka yi hijira daga gidajensu a wasu sassan Maiduguri a Jihar Borno da ke Nijeriya sakamakon ambaliyar ruwa. Bidiyoyin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke yaki da yaduwar cututtukaa Najeriya ta NCDC ta ce yawna mutane da suka kamu da cutar kyandar biri ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta sanar da ceto Muhammad Nasir yaro dan shekara 4 da wasu mutane uku suka yi garkuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta bada belin shugaban kungiyar kwadago na Najeriya, NLC, Joe Ajaero bayan Kama shi da tayi...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya rufe ɗauƙacin makarantun firamare da ke jihar nan take. Zulum ya umarci ma’aikatar ilimi ta rufe makarantun...
DAGA MUHAMMAD ZAHRADDIN TUKUNTAWA Wasu da ake zargin ƴan bindiga ne sun kai hari a wani ƙaramin asibitin gwamnati (PHC) da ke Kuyallo a ƙaramar hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An tsinci jaririyar da aka yar a kan titi a unguwar ‘Yar-akwa da ke Na’ibawa a karamar hukumar Tarauni dake Kano. Wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ta ce Jami’an Tsaro sun ruga da sun zama karnukan farautar gwamnatin tarayya a wannan lokacin. Sakataren...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an Hukumar DSS sun afka wa ofishin ƙungiyar kare haƙƙi da sa-ido kan gwamnati, wato SERAP da safiyar Litinin. SERAP ta yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnonin zamani na farko a Najeriya a lokacin mulkin Janar Abdulsalami Abubakar a shekarar 1999 sun kammala wa’adinsu a shekarar 2007. Yawancinsu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta DSS sun kama shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya, Joe Ajaero. PUNCH ta rawaito cewa an kama...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan Kuɗi na Najeriya Wale Edun ya yi watsi da jita-jitar da ake yaɗawa kan cewa an ƙara harajin kayayyaki daga kaso...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata yarinya tana cikin halin ha’ula’i bayan da saurayinta ya cinna mata wuta saboda ta yanke alaƙarsu. Yarinyar ’yar shekaru 13 ta...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Lamurran rushewar gine- gine da suka faru a ‘yan shekarun da suka gabata da akwai bukatar lalle a tsakanin masu ruwa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Hana Safara da Shan Muggan Ƙwayoyi (NDLEA) ta ce ta lalata tabar wiwi mai nauyin sama da kilo 100,000 a gonaki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani Ibtila’i da ya afku a ranar Lahadi yayin da mutane 48 suka mutu sakamakon fashewar wata tankar man fetur da ta...