DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani mamakon ruwan sama da aka yi jihar Yobe da ya haifar da ambaliyar ruwa wacce tayi sanadiyyar katse babban titin Damaturu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ƙungiyar Ƙwadago Najeriya (NLC), ta bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ta ci amanar su, kuma ta yaudare su kan ƙarin kuɗin fetur da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani harin mayakan boko haram kan masallata yayi sanadiyyar mutuwar mutane 34, a garuruwan Mafa, Tarmuwa dake jihar Yobe a arewa maso...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Tarayya ta ƙaryata rahotanni da ke ta yawo a shafukan jaridu da na sada zumunta cewa wai ta umarci kamfanin mai...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Wani bincike da aka gudanar dangane da gwajin kwayoyin halittar jariran da ake haifa a Najeriya ya bayyana cewar kashi 27 na...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya sanar da sabon farashin litar man fetir. A wata sanarwa da kamfanin ya aike wa manema...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Zanga-zanga ta ɓarke a Babban Birnin Tarayya Abuja sakamakon wahalar man fetur da ake fama da ita. Mazauna Abuja ɗauke da kwalaye...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar yan sandan jihar Kano, ta cafke mutane 92 da ake zarginsu da aikata laifuka mabambanta, a cikin makonni uku da suka...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Matashin mai suna Bello Bello wanda akewa laƙabi da Khalifa ya rasa ransa ne a ranar Asabar ɗin da ta gabata da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Allah Ya yi wa Hajiya Dada, mahaifiyar tsohon shugaban kasar Najeriya, Umaru Musa Yar’adua rasuwa. Za a yi jana’izar Hajiya Dada...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Rundunar ƴan sandan Jihar Kano ta tabbatar da Mutuwar Shahararren Dan Daban daya addabi Al, uummar Jihar Kano mai Suna Abba Barakiti...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Najeriya ta ayyana wani dan kasar Birtaniya, Andrew Wynne (Andrew Povich ko Drew Povey), a matsayin wanda take nema ruwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata babbar kotun tarayya a Abuja ta aike da wasu daga cikin waɗanda suka gudanar da zanga-zangar tsananin rayuwa zuwa gidan yarin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Manya-manyan ‘yan adawa uku Atiku Abubakar na Jamiyyar PDP, Peter Obi na Jamiyyar Labour Party da Rabiu Kwankwaso na Jamiyyar New...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu da ake zargin mayaƙan Boko Haram ne sun kai harin Yan bindiga a ƙauyen Mafa a ƙaramar Hukumar Tarmuwa da ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata gobara da ta tashi da sanyin safiyar yau ta kone wani wuri a gidan gwamnatin Katsina. Jaridar DAILY TRUST ta ruwaito...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Alamu sun bayyana da ke nuna yiwuwar ƙara farashin man fetur a Najeriya a hukumance. Aminiya ta ruwaito cewa wannan shine karo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar SERAP mai fafutikar yaki da cin hanci a Najeriya ta maka shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, da kakakin majalisar wakilai,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akwai alamun cewa shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, zai yiwa majalisar zartarwa ta tarayya kwaskwarima. A yanzu haka shugaba Tinubu yana fuskantar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar sojin saman Najeriya ta ce dakarunta sun yi nasarar halaka wani gawurtaccen ɗan bindiga da ta jima tana nema a...