DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙungiyar lauyoyin Najeriya ta gargadi gwamnatin ƙasar da kar ta kuskura ta bari matatar man dangote ta durƙushe saboda rashin samun ɗanyan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa kananan yara fiye da miliyan hudu ne su ke cikin halin matsananciyar yunwa sakamakon rashin samun...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Jihar Katsina ƙarƙashin jagorancin gwamnan jihar, Dikko Umar Raɗɗa ta yi kira ga al’umar jihar akan su tashi tsaye don su...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Domin tabbatar da dukkan masu ruwa da tsaki game da shirin samar da magunguna na saɓatta-juyatta (DRF) sun fahimci kundin ƙa’idojin shirin,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masarautar Sabon Birnin Gobir a jihar Sakkwato ta tabbatar sako ɗan marigayi Sarkin Gobir Alhaji Muhammad Bawa Isa da aka...
DAGA KABIRI BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta sanar da karin kudaden karbar Passport din Najeriya daga ranar 1 ga Satumba, 2024. Hakan ya fito ne ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Yadda kotun Ingila ta ba kamfanin Chana iznin ƙwace kadarorin Najeriya biyu a Landan Cikin watan Yuni ne Babbar Kotun Ingila da...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Bayanai daga makusantan marigayi Sarkin Gobir, Alhaji Isa Muhammad Bawa sun ce an tabbatar da rasuwar Mai Martaban Sarkin bayan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani lamari dake ɗaukar hankalin al’uma a halin yanzu shine yadda yan bindiga, suka sace wasu jarirai ‘yan biyu tare da mahaifiyarsu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Filato, Barr Caleb Mutfwang, ya amince da dakatar da wasu kwamishinoni biyu a majalisarsa nan take, sai dai babu wani...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano KANSIEC, ta ce ba gudu ba ja da baya kan kudaden tsayawa takarar shugabancin kananan hukumomi da...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta kama manyan jami’an gwamnatin jihar, kan zargin badakalar kudin maganin kananan hukumomi Cikin jami’an da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMet), ta yi gargaɗin samun ambaliya a wasu jihohin ƙasar sakamakon mamakon ruwan sama da za...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yayin da Shugaban Nigeria Bola Tinubu ya gaza amfani da Jiragen Sama masu Shekaru 19 sabida tsufa har yanzu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Bitar Wayar Dakai Kan Sabbin Dabarun Ayyuka Da Shirin Samar Da Magunguna Ta Shirya Kan Masu Hannun Jari Don Cigaban Lafiya Manufar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An Cafke Matashi Sanye Da Kayan Mata A Wani Babban Kantin Sayayya A Kano. An kama matashin sanye da zumbulelen hijabi da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban kungiyar NLC, Joe Ajaero, ya bayyana cewa zai mutunta gayyatar da rundunar ‘yan sandan Najeriya ta yi masa a ranar Laraba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙungiyar kwadago ta kasa NLC,ta yi barazanar tsunduma yajin aiki a faɗin ƙasar nan idan har rundunar ƴan sandan Nijeriya ta tsare...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, PCACC, ta kaddamar da fara bincike a kan zargin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPC), ya bayyana cewa bai biya kudin tallafin man fetur ba cikin shekaru tara da suka gabata....