DAGA KABIRU BASIRU FULTAN Jami’an tsaro a Najeriya sun kama ‘yan ƙasar Poland bakwai bisa zargin ɗaga tutocin Rasha yayin zanga-zanga kan tsadar rayuwa a jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu fusatattun matasa a unguwar Gandun Albasa da ke jihar Kano suka kai hari makarantar Islamiyya ta Wada Sagagi, inda suka yi...
DÀGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani dan sanda ya kashe wata amarya da ake shirin daurin aurenta a yayin zanga zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar Sojin Ƙasa a Nijeriya ta ce ta tsare wani jami’inta da ya harba bindiga don gargaɗi ga masu zanga-zanga a garin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Zamfara ta karyata jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa ta ware Naira biliyan 19 don saya wa Gwamna...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A kan ce, wanda yake zamansa shi kadai kullum, mai kadaici ne. Amma fa alal hakika hakan wani nau’in rashin fahimta ne....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya amince da nadin wasu kwararrun ‘yan Najeriya bakwai da za su shugabanci wasu hukumomi dake karkashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dakarun sojojin kasan Nijeriya sun sami nasarar kama kwamandan kungiyar Boko, mai kai musu kaya da kuma wadanda suke hada baki, gami...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya amince da naɗa Tsohon Gwamnan Jihar Katsina Malam Aminu Bello Masari a matsayin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban ma’aikatan jihar Kano, Abdullahi Musa, ya umarci dukkan ma’aikatan gwamnati da ke aiki a karkashin gwamnatin jihar Kano da su koma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ƴan sanda a jihar Kano ta ce ta cafke wani ƙasurgumin mai garkuwa da mutane a karamar hukumar Kunchi, inda a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanatan dake wakiltar Borno ta Kudu a majalisar dokokin kasar Mohammed Ali Ndume, a halin yanzu yana ganawa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Har yanzu ana ci gaba da zanga zangar nuna bacin rai game da tsadar rayuwa a Najeriya. A gefe guda kuma,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ambaliyar Ruwa Ta Lalata Kasuwar Dodoru A Jihar Kebbi, Rumfuna Da Yawa Sun Lalace Wata mummunar ambaliyar ruwa ta afkawa kasuwar Dodoru...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bayan dogon nazari kan halin da ake ciki a Jihar Kano sakamakon Zanga-Zanga, hukumar gudanarwar Jami’ar Bayero ta bayar da umarnin dakatar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƙasar Rasha ta nesanta kanta daga duk wasu masu ɗaga tutocin ƙasarta a zanga-zangar da ake yi a Nijeriya. Tun bayan fara...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Babban hafsan rundunar tsaro ta kasa (CDS), Janar Christopher Musa, ya bayyana ma su fitowa zanga-zanga dauke da tutar kasar Rasha a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan Nijeriya, ta sanar da kama wani Ahmed Tela, wanda take zargi da dinka tutocin kasar Rasha da wasu masu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwamared Umar Ibrahim Umar, shugaban ƙungiyar War against Injustice ya ce suna Allah wa-dai da kashe mutane a Kurna da Rijiyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Firaministar Bangladesh Sheikh Hasina ta sauka daga muƙaminta, a cewar babban hafsan sojin ƙasar, yana mai cewa gwamnatin riƙon ƙwarya za ta...