DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Asusun ba da lamuni na ilimi na Najeriya (NELFUND) ya gargadi jama’a game da wani shafin yanar gizo na yaudara da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kiyaye haɗurra ta kasa (FRSC), ta tabbatar da mutuwar mutane 16 a wani haɗarin mota da ya rutsa da su a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Farashin tumatir na ci gaba da sauka yayin da sabon tumatir ya fara shiga kasuwanni a sassan Najeriya idan aka kwatanta da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yawan Kudin Da Gwamnatin Tinubu Ta Bai Wa Kowane Gwamna A Rabin Shekarar 2024. 1. Delta: N260.75bn 2. Ribas: N197.23bn 3....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Asabar da ta gabata ne aka tabbatar da cewa wasu ‘yan mata 3 sun nutse a wani ruwa a karamar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya jagorancin taron majalisar koli ta farko tun bayan hawansa karagar mulki. Daga cikin mahalarta taron harda...
DAGA NUASIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata kotun majistare da ke garin Jos a ranar Talata ta yanke wa wani direba dan shekara 38, Usman Abdulkarim hukuncin daurin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar shirya jarabawar Afirka ta Yamma WAEC ta ce kashi 73.79 cikin 100 na daukacin dalibai da sun samu makin kiredit...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Masu nazari daga kasar Australiya sun yi nuni da cewa, akwai wata alaka tsakanin karuwar yawan masu fama da ciwon sukari mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar dokokin Nijeriya ta mayar wa tsohon shugaban kasar Cif Olusegun Obasanjo martani game da kalamansa kan kudaden albashin ƴan majalisar. A...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwamishinan yan sandan kano ya bayyana haka ne ranar Litinin a lokacin ganawarsa da ’yan jarida, inda ya ce rundunar ta kama...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya sanar da janye dokar hana zirga-zirga baƙi ɗaya, biyo bayan samun dai-daituwar al’amura a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar shirya jarabawar kammala sakandire ta Afirka ta Yamma (WAEC) a ranar litinin ta fitar da sakamakon jarabawar kammala makarantun sakandare ta...
DAGA YASIR KABIRU BASIRU Shugaban Hukumar Korafe-korafen Jama’a da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimingado, ya bayyana yadda ƴan siyasa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Mutum bakwai ‘yan gida ɗaya sun mutu sakamakon cin abinci mai guba a ƙaramar hukumar Shagari da ke jihar Sokoto a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mazauna Birnin Kano sun koka kan yadda sukace farashin gawayi ya yi tashin gwauron zabo a wannan lokacin. A halin yanzu farashin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar dake yaki da cin hanci da daidaito na harkokin gwamnati SERAP ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya binciki bashin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan uwan Matashin Da Jami’an Tsaro suka kama Suke zarginsa da Dinka tutar Ƙasar Russia sun bayyana Cewa Matashin ba tela bane...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotu a jihar Katsina ta tura 7 daga cikin jagororin zanga-zangar tsadar rayuwa da aka yi a ƙasar, gidan yari tsawon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar NYSC ta bayyana cewa ba ta umarci ƴan bautar ƙasa su sabunta asusun bankinsu don karɓar mafi karancin albashin N70,000 ba....