DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD YASIR Ranar farko ta zanga-zangar da aka fara a Nijeriya ta bar baya da ƙura, inda rahotanni daga sassan ƙasar suke nuna yadda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bayanai daga jihar Nejan Najeriya na nuna cewa kimanin mutane 8 suka mutu a zanga-zangar adawa da matsalar yunwa da tsadar rayuwa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ne ya ayyana dokar a taron manema labarai da ke gudana a gidan gwamnati a halin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai martaba Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya kaddamar da wasu muhimman ayyuka na gyare-gyare a fadar Nasarawa, a yayin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Masu zanga zanga a jihar Kano sun zargi jami’an tsaro da harbi kan masu mutum biyu a cikin su. Ta cikin wata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bata-gari Sun banka wuta a ofishin Hukumar Sadarwa ta Kada (NCC) da ke Kano inda suka kwashe kwamfutoci da kujeru wasu kayan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Dubban mutane a birane daban-daban na Nijeriya sun soma gudanar da zanga-zanga domin bayyana ɓacin ransu kan matsin rayuwar da suke ciki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an tsaro sun tarwatsa gungun wasu matasa da ke kokarin fasa shaguna su kashe kayan jama’a a safiyar Alhamis a Jihar Kano....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A 31 ga Yuli, 2024, Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanar da naɗa sabbin hukumomin zartarwa a manyan makarantun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya ce gwamnati ba za ta lamunta da kowane irin tashin hankali na zanga-zangar da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar zabe mai zaman kanta ta Jihar Kano, ta bayyana cewar za a yi wa ‘yan takara gwajin miyagun kwayoyi kafin ba...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana zargin wata mata mai suna Rahimat Salaum da kashe mijinta mai fama da larurar shanyewar ɓarin jiki sannan ta jefar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar zabe mai zaman kan ta ta jihar kano ta bayyana cewa za ta gudanar da zaɓen ƙananan hukumomi 44 a ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƴan majalisar wakilai a ƙarkashin ƙungiyar The Economy Rescue Group Su 15 , sun nemi da a dakatar da shugaban rukunin kamfanin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin da kayan ofis da kayan aiki suka ci Naira biliyan 10.4, babban abin da aka kashe na samar da ruwan sha...
DAGA YASOR SANI ABDULLAHI An kashe shugaban Hamas Ismail Haniyeh a Iran, a cewar wata sanarwa da ƙungiyar da kuma jami’an gwamnatin Iran suka fitar. Hamas...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A dai-dai lokacin da matasan Najeriya ke shirin fara gudanar da zanga-zangar lumana daga ranar 1 ga watan Agusta, kungiyoyi a Kano...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sanata mai wakiltar Borno ta kudu a majalisar dattawan Nijeriya, Mohammed Ali Ndume, ya yi watsi da sabon ofishin da kwamitin ayyuka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Yobe ta umarci dukkanin makarantun firamare da sakandare na jihar da a rufe su daga ranar 31 ga watan Yuli...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jagoran masu zanga-zanga a nan Kano a unguwar tudun yola Auwal Baban Jimaga ya ce zanga-zanga babu gudu babu ja...