DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Katsina dake arewa maso yammacin Nijeriya na kokarin samar da wata sabuwar dokar kan iddar mata Mai suna “Iddah Period...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata Babbar Kotun Tarayya a Nijeriya ta umarci hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) da ta gurfanar da manyan jami’an...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Attajirin nahiyar Africa Baki Daya alhaji Aliko dangote ya zargin wasu daga cikin kusushin gwamnatin Nigeria da basason matatar mansa ta Fara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Attajirin mai kudi a Afirka, Aliko Dangote, ya ce daya daga cikin abokansa da ya fara zuba jari a kasashen waje shekaru...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani Jirgin saman kamfanin Max Air ƙirar Max Air NGL1649, Boeing 737 mai lamba 5N-ADB ya tsallake rijiya da baya a jiya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaban Amurka, Joe Biden, ya janye ƙudirinsa na shiga zaɓen shugaban ƙasar da za a yi a watan Nuwamba. Wannan na ɗauke...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Junaidu Abdullahi, wanda aka fi sani da Abusalma a TikTok, an kama shi kuma an miƙa shi gidan yari saboda kiran zanga-zanga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mu’yan kasar Najeriya da shugabanninmu na kasa mai girma da ake kira Najeriya mu fada wa kanmu gaskiya kan kalubalen tsaro da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar kula da yanayin sararin samaniya ta Nijeriya (NiMet) ta yi hasashen tsawa da mamakon ruwan sama daga ranar Lahadi zuwa Talata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babu shakka Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta Kudu bai gama sukar Shugaba Bola Tinubu ba akan faɗar gaskiya. Sukar da...
DAGA YASIR SANI Rundunar ‘yan sandan kasar nan ta ce dakarunta sun sami nasarar kama mutane 1,284 da ake zargi da aikata mabambanta laifuka a cikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sanda a jihar Katsina ta sanar da cewa ta kama wani yaro mai shekara 13 bisa zarginsa da aikata laifin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero yau ya halarci taron Khatamar karatun Al’qur’ani mai Tsarki dubu uku da aka gudanar...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Jami’an Hukumar tsaro ta DSS a Kano sun kama ɗaya daga cikin waɗanda suka shirya sace mahaifiyar fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban bankin Najeriya CBN ya umarci bankuna da su tura kudaden suka rage cikin asusun bankunan da suka lalace ko aka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Kogi ta tabbatar da cafke sufeto Aminu Mohammed bisa zarginsa da hannu a wani fashi da makami a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwamitin Zartarwa na Kasa (NEC) na Ƙungiyar Ƙwadago ta Nijeriya (NLC) ya bayyana cikakkun bayanai game da yarjejeniyar da ta cimma...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Matakin da majalisar dattawan Najeriya ta dauka na tsige Sanata Ali Ndume daga mukaminsa na mai tsawatar wa majalisa saboda ya soki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’a (JAMB) ta zargi wasu jami’o’i da laifin karya dokoki da ƙa’idojin ɗaukar ɗalibai. Rajistara na JAMB, Is-haq...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kare hakkin kwastomomi ta tarayyar Nijeriya ta ce tarar kamfanin Meta dala miliyan 220 saboda samun manhajojinsa na Facebook da WhatsApp...