DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aikatan jami’o’i a Nijeriya, sun ce zasu fara zanga-zanga a fadin kasar daga ranar Alhamis 18 ga watan Yuli, 2024, kan albashinsu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sojojin Amurka sun kammala janyewa daga sansaninsu da ke Yamai babban birnin jamhuriyar Nijar, kuma za su fice gaba daya daga kasar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammad Sanusi II, yana farin cikin mika sakon taya murna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, NDLEA, ta kama wani matashi mai suna Yusuf Abdulrahman, mai shekaru 25,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rana irin ta yau Shakarar 1998, Cif Moshood Kashimawo Olawale Abiola (GCFR), wanda aka fi sani da M. K. O. Abiola ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Dalibban Najeriya da hadin gwiwar Kungiyar Matasan Arewa a yau sunyi wani gangami domin karrama Malam Ibrahim Rilwan Mohammed Shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna, a ranar Lahadi ta tabbatar da yin garkuwa da wasu ‘yan jarida biyu da iyalansu a Kaduna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Darakta Janar na Hukumar Kula da masu yiwa ƙasa hidima Birgediya Janar Yushau Ahmed, ya labarto cewa gwamnatin tarayya na shirin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yayin da a ka shiga sabuwar shekarar musulunci, 1446 H, bincike ya nuna cewa wasu daga cikin al’ummar musulmi musamman...
DAGA YAASIR SANI ABDULLAHI Wutar lantarki ta dauƙe gaba ɗaya a faɗin Najeriya sakamakon durƙushewar babban layin lantarkin ƙasar. Wutar lantarkin ta sake ɗaukewa gaba ɗaya...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Shugaban Mulkin Sojan Jamhuriyar Nijar Janar Abdourahamane Tiani a ranar Asabar ya ce ƙasarsa tare da makwabtansu da suka...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin jihar Jigawa ta bayyana cewa sama da kashi 60 cikin 100 na manoman jihar ba sa amfani da ingantattun shuke-shuke a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu manoma a Ƙaramar Hukumar Ɗanja sun nemi gwamnatin Jiihar Katsina da ta biya su diyyar gonakinsu da ta karɓa tsawon shekara...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tun bayan sace mahaifiyar dauda kahutu rara da Yan bindinga sukayi tsahon kwanaki takwas al,umma da dama a shafukan sada...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa’ad III, ya bayyana cewa gobe Lahadi ce za ta zama 1 ga watan Muharram na sabuwar shekarar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Mataimakin Gwamnan Babban Bankin Nijeriya (CBN), Farfesa Kingsley Moghalu, ya ce cire tallafin man fetur da rage darajar Naira da Shugaba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A karon farko, ƙasashen Nijar da Burkina Faso da Mali suna gudanar da taron ƙungiyar Sahel Alliance AES a Niamey babban birnin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ‘Yan bindiga sun saki wani faifan bidiyo da ke nuna mutanen da suka yi garkuwa da su a garin Maidabino dake...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu matasa da suka fusata a karamar hukumar Karaye ta jihar Kano sun kori wakilin Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A ranar Juma’a, ne wata babbar kotun tarayya da ke Ibadan ta yi watsi da bukatar da wasu sarakunan Oyo biyar suka...