DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Majalisar Wakilan Najeriya ta kaddamar da bincike kan Naira biliyan 1.5 da aka ware domin biyan ‘yan kwangila, amma ana zargin manyan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani barawo da ba a kai ga gano shi ba ya sace sadaki a aljihun wakilin Ango a yayin daurin aure a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sanda ta kama wasu mutane 14 da ake zargi da hannu a rikicin da ya barke a wata jami’a a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ƴansanda a jihar Bauchi sun kama wani mutum mai suna, Bala Mohammed, ɗan shekara 67 kan zargin yi wa wasu ‘yan mata...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi sun ceto wani yaro dan shekara 5 da mahaifinsa ya daure shi da sarka kuma ya bar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya ayyana ranar 8 ga watan Yuli a matsayin ranar hutu domin murnar shiga sabuwar kalandar Musulunci,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Sufurin Jiragen Sama ta Najeriya (NCAA) ta dakatar da wasu jiragen kashin kai guda 10 daga yin shawagi a kasar. Rahotanni...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Rukunin Kamfanoni da Masana’antun Dangote Group, Aliko Ɗangote, ya soki ƙarin kuɗin ruwa da Babban Bankin Najeriya, CBN ya yi zuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotun ɗaukaka ƙara a Abuja ta soke dakatarwar da wata babbar kotun jihar Rivers ta yi wa ‘yan majalisar dokokin jihar na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’yyar adawa ta Labour ta kawo karshen shekara 14 na mulkin Jam’iyyar Conservative a kasar Birtaniya. Kazalika Labour ta kwace kujerar tsohuwar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta ƙasa (JAMB) ta bankaɗo daliban da suka kammala karatun jami’a na bogi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada cewar babu batun luwaɗi da maɗigo a cikin yarjejeniyar Samoa da suka san ya hannu akai a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotu dake Yenagoa babban birnin jihar Bayelsa ta yanke wa wani mahaifi mai shekara 41 Baridapsi Needem hukuncin zama a kurkuku na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA a Kano ta yi kira ga majalisar dokokin jihar da ta ɗabbaka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shari’ar yadda Bankin Polaris da ma’aikacin bankin suka sace wa kwastoma Naira biliyan 16.5, ta koma hannun Antoni Janar na Tarayya Antoni...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta umarci alkalan babbar kotun jihar, Mai Shari’a Faruk Lawal Adamu da Mai Shari’a Zuwaira...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI babbar kotun jihar Kano da ke zaune a sakatariyar Audu Bako, Kano, ta umurci lauyoyi a rikicin masarautu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni daga Shalkwatar hukumar zabe ta ƙasa INEC na tabbatar da aukuwar wannan danyen aiki da matasa masu zanga-zanga kan matsalar tsaro...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Wani jami’in Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ya mutu sakamakon kashe kansa da yayi a cikin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanonin rarraba wutar lantarki (DisCos) a Najeriya sun sanar da sake duba kudin wutar lantarki ga abokan huldar sa Hakan...