DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar tsofaffin dalibai ta Mass Communication Students Association (MACOSA) Class 2020 Kano State Polytechnic sun gudanar da taronsu na shekara domin sada...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Caleb Mutfwang na Jihar Filato ya haramtawa duk wasu cibiyoyin addini da ke Jihar rufe tituna a lokacin ibada. Gwamnan ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamar yadda aka sani damina ta Kunno Kai wanda shine lokacin da cutuka irin su Kwalara suka fi yaɗuwa a cikin al’umma,Hakan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni daga unguwar Aisami a nan Kano na nuni da cewa wasu batagari sun sace batur din masallaci a jiya a unguwar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen yanayin tsawa da ruwan sama daga ranar Lahadi zuwa Talata a fadin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata Kotun Majistare da ke yankin Isabo a Abeokuta, ta yanke wa wani matashi mai suna Kazeem Salami, hukuncin ɗaurin shekara ɗaya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaba Kais Saied na Tunisiya, ya tsige ministan harkokin addinin kasar daga mukaminsa sakamakon mutuwar mahajjatan kasar 49 a Saudiya saboda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu da ake zargin sojoji ne, sun kashe wani ɗan sanda a anguwar okokomaiko da ke ƙaramar hukumar Ojo, jihar Legas. Jaridar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya kai wa Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ziyara a mahaifarsa,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta ta bukaci Alkalai dasu rika yin tsatstsauran hukunci akan dukkan dan daban da aka kama da cutar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Yaki da masu yi wa Tattalin Arzikin ƙasa Tu’annati ta EFCC ta kama wasu tsoffin ma’aikatan bankin Union da ke Makurdi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kimanin yara 30,000 ne ba sa zuwa makaranta a jihar Katsina saboda ayyukan ‘yan bindiga. Nigerian Tracker ta ruwaito cewa Babban mataimaki...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani matashi da har yanzu ba a tantance ba ya gamu da ajalinsa a kusa da cibiyar shirya jarabawar shiga jami’a (JAMB)...
DAGA AMINA ABDULLAHI MAI KANO Kungiyar Tsaffin Dalibai na makarantar Aminu Kano Community Commercial College Goron Dutse dake kan Titin Aminu Kano Way na gayyatar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kasa Mai tsarki ta Saudi Arabia tayi rashin babban malaminta Sheikh Saleh Al-Shaiba, babban mai kula da makullan Ka,aba . A shafin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar kula da ayyukan ‘yan Sanda ta kasa PSC a ranar Juma’a ta ce ɗaukar sabbin jami’an ‘yan Sanda 10,000 da za...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahoton wata sabuwar bincike da ‘Lancet Global Health Journal’ ta fitar ya nuna cewa mutum na iya kamuwa da ciwon hawan jini...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana umarnin ta na bijerewa umarnin gwamnan jihar na fidda tsohon sarkin kano Aminu Ado Bayero...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta ƙasa NDLEA reshen jihar Katsina ta bayyana kama mutane 1,344 da ake zargi da...
DAG A YAASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Wasu fusatattun mutane a Pakistan sun kutsa kai cikin ofishin ‘yan sanda domin kwace wani dan yawon bude ido wanda...