DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mambobin majalisar wakilai da suka kafa kungiya na ‘yan majalisa masu neman kawo sauyi a mabambantan jam’iyyun siyasa (G-30), suna neman a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta kama tare da tsare wasu ma’aikatan ma’aikatar lafiya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya amince da nadin dan takarar gwamna na jam’iyyar APC Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya gana da shugaban hukumar binciken manyan laifuka ta Amurka (FBI) Christopher Asher Wray a Abuja ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Lauyan kare hakkin bil’adama, Femi Falana, SAN, ya ce gwamnatin tarayya da Gwamnonin jihohi suna da ikon biyan mafi karancin albashi muddin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar Kotun Tarayya me lamba 3 dake zaman ta a Unguwar Gyadi Gyadi Kano, karkashin jagorancin mai Shari’a Simon Amobeda, ta Umarci...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani direban canter mai shekaru 45 mai suna Tasi’u Ashiru ya murkushe mutane shida har lahira tare da raunata wasu bakwai a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaki da cutuka masu yaɗuwa ta Najeriya NCDC ta tabbatar da ɓarkewar annobar cutar Cholera ko kuma amai da gudawa a...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Wani babban jami’in ‘yan sandan Kenya ya harbi mai jagorantar shari’a a wata kotun majistare da ke Nairobi, babban birnin ƙasar Kenya....
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Falalar Allah tana da yawa ga bayinsa, sabo da haka ne Allah ya tattalarwa bayinsa lokuta na musamman don yawaita ayyukan alhairi,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jigawa, Kano, da Katsina sun shiga cikin matsalar rashin wutar lantarki a ranar Alhamis bayan ma’aikatan kamfanin raba hasken wutar lantarki na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN TUKUNTAWA Kwamitin tsaro a majalisar dokokin Najeriya ya bukaci gwamnatin tarayya ta gaggauta siyan sabon jirgin sama domin amfanin shugaban kasa, Bola...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Don saukaka kasuwanci a cikin tashoshin jiragen ruwa na Najeriya, Tsarin Zamanantar Kasuwanci Na TMP ya bayyana shirin tura na’urorin daukar hoto...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN TUKUNTAWA Rundunar yan sanda ta kasa reshen jihar kano ta ce ta haramta hawan sallar yayin bukukuwan Babbar Sallah a jihar....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai shari’a Liman Mohammed na babbar kotun tarayya da ke Kano ya yanke hukunci a yau Alhamis cewa tana da hurumin sauraren...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta kama wasu mutane biyu tare da gayyatar wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 1. Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta bayyana cewa kungiyoyin kwadago ba su amince da wani takamaiman adadi a matsayin sabon mafi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Watannin da suka shafe ana wasan ɓuya ya ƙare domin dai tsohon gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello, zai gurfana a gaban...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Ondo ta kama wani mutum mai suna Yusuf Adenoyin da laifin mallakar kokon kan mutane takwas a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sanata Shehu sani ya isar da sakon yan Najeriya a wajen liyafar cin abinci na ranar Demokradiyya da Shugaba kasa Bola...