DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani Jigo a Jam’iyyar PDP a Jihar Delta Sunny Onuesoke ya ce, ƙarin mafi karancin albashi ba shine maganin matsalar tsadar rayuwa...
DAGA YASIR KABIRU MUHAMMAD A ranar Lahadi mai zuwa ce za a gudanar da Babbar Sallar bana, inda masu hali daga cikin Musulmi suke yanka dabbbin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Aikin gyare-gyaren titin Eastern Bypass a cikin birnin Kano ya yi sanadiyar mutuwar mutum shida cikin makonni uku zuwa hudu. Jaridar Nigerian...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya NLC ta ce gwamnonin jihohin ƙasar za su iya biyan foye da naira 60,000 a matsayin mafi ƙarancin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani gungun ‘yan ta’adda da aka fi zaton cewa mayakan kungiyar Boko Haram ne sun kashe a kalla mutane 20 a wasu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An tsinci gawar wata mata a cikin cikin maciji bayan ya hadiye ta gaba daya a tsakiyar kasar Indonesia, kamar yadda wani...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA An tabbatar da mutuwar wani rago jim Kadan bayan kaisa asibiti ranga-ranga raii ga hannun Allah sakamakon shirga masa muciya har sau...
DAGA YASIR KABIRU MUHAMMAD A ranar Litinin 8 ga watan Yunin 2023 Marigayi Janar Sani Abacha ya cika shekara 26 da rasuwa. Janar Sani Abacha shi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kudirin kafa sabuwar jiha ga Inyamurai ya wuce karatu na daya a zauren Majalisar Dattijan Nigeria. Ɗan Majalisar dattiajai daga jihar IMO...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Najeriya ta yi wa ƙungiyoyin ƙwadagon ƙasar tayin ba su naira 62,000 a matsayin mafi ƙanƙantar albashi maimakon naira 60,000 da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar da ke Kula da Inganci Abinci da Magunguna ta Nijeriya, NAFDAC ta gurfanar da wasu mutum uku da kuma wani kamfani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnonin jihohi 36 na Najeriya sun yi fatali da batun biyan mafi karancin albashi na N60, 000 da gwamnatin tarayya ta yanke....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar likitocin hakori ta kasa (NAGGMDP) reshen Kano ta bayyana shirin fara yajin aikin gargadi na tsawon mako biyu domin nuna rashin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD YASIR Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya maka hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO A wani yunƙurin daƙile wulaƙanta Naira a wajen bukukuwa, hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin ƙasa zagon ƙasa (EFCC) ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Abu ne mai matukar wahala ga talakawan Najeriya ya iya cin abinci Sau uku a kullum a rahoton da ta fitar, hukumar...
DAGA NUASIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jamhuriyar Nijar ta sanar da dakatar da tura danyen man fetur dinta zuwa Jamhuriyar Benin, har sai Benin din ta saki jami’anta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kun San Alkhairan Da Ke Cikin Kwanaki 10 Na Farkon Watan Zul Hijjah? Zul Hijjah wata ne mai matukar muhimmanci ga mabiya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fadar shugaban ƙasa ta ƙaryata ikirarin cewa ministan kuɗi Wale Edun ya miƙa ƙudirin biyan mafi ƙarancin albashi na ƙasa N105,000 duk...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumomin Saudiyya sun sanar da ganin jinjirin watan Dhul Hijjah a yau Alhamis. Cikin wata sanarwa shafin Haramain ya wallafa a shafinsa...