DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babban darekta a cibiya dakile yaduwar cututtuka a Najeriya (NCDC), Dakta Jide Idris, ya bayyana cewa suna duna yiwuwar saka dokar ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar yan sandan jihar Legas ta tabbatar da cewa wani mai gadi mai suna Yusuf Akadogo, ya rasa ransa yayin da yake...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau ne shahararren mawakin mawakan Hausa wato Dr mamman shata ke cika shekaru 25 da rasuwa An Haifi mamman...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gamaiyar Kungiyoyin farar hula ta Kano wato Kano Civil Society Forum (KCSF) ta rantsar da Sabbin shuwagabannin da za su gudanar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Najeriya har yanzu na ci gaba da fuskantar kalubalen koma baya, ta fuskar tattara kudaden haraji wadanda akan hada da sauran kudaden...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Yayin da ake gudanar da bukukuwan Salla Babba a ko’ina a fadin duniya, an tunatar da al’ummar Musulmi muhimmancin tabbatar da kiyaye...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Matsalar karancin ruwan sha da aka dade ana fama da ita, wanda bisa ga dukkan alamu matsala ce da ta addabi kanawa...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Ƙungiyar ɗalibai ta ƙasa, wato NANS ta yi Alla-wadai da kiran da tsohon gwamnan Jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya yi kan tattaunawa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Al’umar garin Joda dake karamar hukumar Gabasawa sun koka dangane da lalacewar hanyar garin nasu, hanyar da suka ce ta kashe mutane...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar Sojin Sama ta Nijeriya ta bayyana cewa dakarunta na Operation Hadarin Daji sun halaka ‘yan ta’adda sama da 80 a Katsina....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Najeriya da ke da arzikin albarkatun man fetur a sassa da dama na kasar, har yanzu tana fama da rashin isassun kudaden...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Mawallafa Jaridun Yanar Gizo Ta The Association of Online Media Guild (ASSOMEG) tana taya daukacin Musulmin Najeriya murnar zagayowar ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu ‘yan ta’adda dauke da makamai sun kai wani mummunan hari a kauyen Dudun Doki da ke karamar hukumar Gwadabawa ta jihar ...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kamfanin YAKAM MULTIMEDIA Mai buga Jaridar INDA RANKA da kuma BREAKING NEWS NIGERIA yana taya alummar musulmai murnar bikin babbar sallah ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yayin da al’ummar Musulmi ke shirye-shiryen bukukuwa da shagulgulan Babbar Sallah, malejin tsadar rayuwa a Najeriya ya yi tashin roket fiye...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamna Charles Soludo na Jihar Anambra, ya ce kamata ya yi gwamnoni da duk masu riƙa muƙaman da talakawa suka zaɓa kan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADINN Asusun Tallafawa wadanda rikicin ya shafa tare da hadin gwiwar gwamnatin jihar Yobe, ya kaddamar da gine-gine tare da gyare-gyaren wasu cibiyoyin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A wani al’amari na ban mamaki, tsohon Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya bayyana shirin gudanar da Sallar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan majalisar Dokikin Jihar Kaduna mai wakiltar mazabar Kawo , Honarabul Nazir Sanusi Abubakar , ya raba wa al’ummar mazabarsa tallafin kudi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta fitar da sanarwar cewa an tafka kura-kurai da kuma almundahana da ake zargin sun yi wa jerin...