DAGA YAASIR SANI ABDULLAHI Yanzu haka dai Kwamishinan Yan Sandan jihar Kano, CP Salman Dogo Garba ya bada umarnin duk wanda ya fito harkar daba da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mutum aƙalla shida sun mutu bayan wata ‘yar ƙunar-baƙin-wake ta tashi bam da ke jikinta a ƙaramar hukumar Gwoza ta Jihar Borno...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dokta Sa’id Ahmad Dukawa babban malami a sashin nazarin kimiyyar siyasa a Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK) ya bayyana cewa ‘ya’yan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana fargabar an kashe mutane da dama a wani harin kunar bakin wake da aka kai a wani daurin aure a garin...
DAGA ABDU ADO K/NAISA Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya ce zasu dauki mataki tare da saka kafar wando da su safarar kwayoyi Jaridar INDA...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta ce ta dauki matakin kare al, ummar Jihar daga kamuwa da cutar kwalara. Kwamishinan lafiya na jihar Dr....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Aƙalla mutum 14 suka mutu, yayin da wata motar tirela ta ƙwace ta afka cikin masu halartar Sallar Juma’a a Jihar Kano....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta karbi ƴan Najeriya kimanin 103 da aka koro daga kasar Turkiyya bisa wasu dalilai da suka shafi bakin haure...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ruwan sama kamar da bakin kwarya tare da iska mai karfi ya yi sanadiyar mutuwar wani yaro dan shekara 7 a Tsohon...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla mutane takwas ne ake fargabar suka mutu bayan da wani gini mai hawa daya ya rufta a unguwar Kuntau da ke...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya yi gargadi ga shugabannin Arewa da su yi watsi da shirinsu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC), reshen jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar mutane 14 tare da wasu da dama da suka...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN PREMIUM TIMES na da tabbacin cewa shi ma Jirgin Shugaban Ƙasa da ake ta haƙilon sayo wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da kiwon lafiya a matakin farko ta Jihar Katsina, ta ce an tabbatar da cutar kwalara ta kama mutum biyu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotanni na nuni da cewa Yan bindiga sun yi garkuwa da mahaifiyar shahararren mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara. An yi garkuwa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata mata da jami’an rundunar ‘yan sanda suka kama da carbin alburusai 550 na bindigar AK47 ta bayyana cewa ana biyan ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nemi haɗin kan gwamnonin ƙasar 36 wajen gaggauta shawo kan hauhawar farashin kayayyaki a ƙasar. A...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar da shirin gina ƙasa da tallafawa magidanta a yayin wani zama da Majilisar kula...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shahararren asibitin nan na da ya jima yana kula da lafiyar al’umma mai suna Best Choice Specialist Hospital ya nanata kudurinsa na...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A yau Alhamis aka bayyana hakan, a yayin da Shugaban Majalisar Dattawan, Godswill Akpabio ya jagoranci zamanta bayan dawowa daga hutu domin...