DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A kokarin ta ina inganta jin dadin ma’aikatanta, Hukumar Kula da Magunguna ta Jihar Kano, karkashin...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Wani dalibin jami’ar tarayya ta Kashere dake Gombe, Abdussamad Musa, ya rasa rayuwar sa sakamakon musun ball daya barke tsakanin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar EFCC da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin wasu ‘yan Najeriya a hukumar kula da gidaje ta ta Nigeria wato Family...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Mazauna yankin Dorayi da ke karamar hukumar Gwale a jihar Kano, sun koka da yadda matsalar ‘yan daba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Wakilai ta yi kira ga masu ruwa da tsaki da su gabatar da takardu don duba sake fasalin hukumomin gwamnati...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN wata babbar kotu a jihar Kano ta dage ci gaba da zamanta har zuwa ranar 4 ga watan Yuli, inda za...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Wasu ‘yan bindiga sun kai hari gidan wani Babban malami a jami’ar tarayya ta Dutsinma (FUDMA) da ke jihar Katsina...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta kafa kwamitin bada shawara kan kawar da zazzabin cizon sauro a Nijeriya (AMEN) da kuma kwamitin...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kano da Jigawa da Katsina (KEDCO) ya katse wutan lantarki na Jami’ar Aliko Dangote da...
DAGA YASIR KABIRU BASIRU Kotun majistare dake Ado-Ekiti a jihar Ekiti ta daure wani manomi mai shekaru 45 Abajigbin Gbenga a gidan gyaran hali. Alkalin kotun...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani jirgin sama na sojin Najeriya ya yi hatsari a kauyen Tami da ke yankin Karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna. Wani...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya gargadi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya guji maimaita kuskuren da tsohon...
DAGA YAASIR SANI ABDULLAHI A duk lokacin da ka ajiye aiki, abu na farko da ake sa ran faruwa da kai shi ne daina samun albashi...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya karɓi baƙuncin sabuwar babbar Sakatariya a gwamnatin tarayya mai wakiltar jihar Zamfara. A Juma’ar nan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, a ranar Lahadi, ta kai samame wani gida da matasa suke...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani Sufeton ‘yan sanda, Ibrahim Sini ya ce ya ki karbar cin hancin Naira Miliyan 150 da ake zargin wani dan kasuwa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani Malamin Addinin musulunci, Barista Ishaq Adam, ya bayyana rashin jin dadinsa akan yadda al’ummar musulmi ke murna idan wata musifa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rahotanni na nuni da cewa a jiya asabar ne aka wayi gari da ganin wata takarda da Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko...
DAGA YAASIR SANI ABDULLAHI Yanzu haka dai Kwamishinan Yan Sandan jihar Kano, CP Salman Dogo Garba ya bada umarnin duk wanda ya fito harkar daba da...