Ya Kamata A Ce Tun Farko Najeriya Ta Koyi Darasi Daga Zanga-zangar Fushin Ƙarin Kuɗin Haraji Ta Ɓarke A Ƙasar Kenya Ya kamata a ce tun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babbar kotun jihar Kano ta zartas da hukuncin haramtawa sarakunan Kano biyar ci gaba da gabatar da kansu a matsayin sarakuna, tare...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamar yadda sakamakon da hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar ta fitar yanzu haka, jam’iyyar PDP mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban Kamfanin Stallion Times Media Services, Isiyaku Ahmed, ya bayyana cewa shugabanci nagari ya kunshi hada kai da gwamnati da kungiyoyin fararen...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Sarkin Musulmi sun cire masa ikon naɗa hakimai a jihar, yayin da Gwamna Aliyu Ahmed ya sanya hannu a dokar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ma’aurata sun shiga hannun ‘yan sanda yayin da suke kokarin sayar da jaririnsu mai shekaru biyu don su yi ƙaura zuwa ƙasar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaba Bola Tinubu ya umarci a cire Shugaban Kamfanin Buga Kuɗaɗe da Takardun Sirri na Najeriya, wato Nigerian Security Printing and Minting...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya kafa wani kwamiti na musamman da zai binciki Hukumar Alhazai ta ƙasa, NAHCON da Hukumar Jin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ɗan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Bashir El-Rufai ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu zango ɗaya tak zai yi a mulkin Najeriya,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Farashin masara dai na ci gaba da cin karensa babu babbaka a sassan kasuwannin kasar...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Shugaban kasar Kenya William Ruto ya sanar da korar kusan daukacin ministocinsa Rahotanni sun tabbatar da cewa roto ya koresune ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun koli ta yanke hukunci kan karar da gwamnatin tarayya ta shigar a kan gwamnonin jihohi 36 kan cin gashin kan kananan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Tsohon muƙaddashin Akanta Janar na Najeriya, Anamekwe Nwabuoku, ya roƙi mai shari’a James Omotoso na babbar kotun ƙasar da ke Abuja kan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar dokokin jihar Kaduna ta bukaci tsoffin masu rike da mukaman siyasa a gwamnatin Malam Nasir El-Rufai da su shirya kare kansu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yau ne Ƙotun Ƙolin Najeriya za ta yanke hukunci kan ƙarar da gwamnatin tarayyar ta shigar gabanta tana buƙatar jihohi su...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Barau Jibrin dai shi ya dau nauyin kudurin wanda Majalisar Dattawa da Wakilai suka amince da shi don kawo dauki ga magance...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An gurfanar da wani limamin Kirista a kotu, bisa tuhumar sa da zargin yin lalata da ƙaramar yarinya ‘yar shekara 10, har...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Za a sake yin zama tsakanin Shuagaba Bola Ahmed Tinubu da ƙungiyoyin kwadago kan batun mafi karancin albashi ga ma’aikata. Jaridar ‘Tribune’,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Sanata Kawu Sumaila Ya Shigar Da Kuduri Domin A Raba Jahar Kano Gida 2 Sanatan Yana neman Majalisar dattawa ta Amince a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana sa ran Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje da matarsa Hafsat da wasu mutum shida za su bayyana...