DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Tinubu ya amince da N70,000 a matsayin mafi karancin albashi ga ma’aikatan Najeriya tare da yin alkawarin...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Shugaban kasar Amurka Joe Biden ya kamu da COVID-19 a yayin da yake yaƙin neman zaɓe a Las Vegas kuma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana zargin wasu jamian tsaron Yan sanda a Jahar Kaduna dacin zarafin fitaccen Dan siyasar Baka wato alhaji...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta amince da fitar da jimillar kudi N29,064,181,673.65 domin fara kammala wasu manyan ayyukan inganta rayuwar al’ummar jihar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Akalla mutane 14 ne suka mutu huɗu sun jikkata a wani hatsarin mota da ya auku inda wata tirela da wata mota...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gamayyar Kungiyoyin Matasa da Dalibai na Arewa sun janye daga shirin gudanar da zanga-zangar adawa da tabarbarewar tattalin arziki da ake fama...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dattawa ta tsige Sanata Ndume daga kujerarsa ta mai tsawatarwanta. Sauke Ali Ndume daga kujerar na da nasaba da zargin Gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata gobara da ta tashi a yau Laraba, ta yi sanadin mutuwar wasu ‘yan uwa uku na Dakta Yusuf Kofar Mata, kwamishinan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mahaifiyar fitaccen mawakin siyasar nan na Arewacin Nijeriya, Dauda Kahutu Rarara ta kubuta daga hannun ‘yan bindigar da suka sace ta. Idan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya naɗa sababbin sarakuna masu daraja ta biyu a jihar. Waɗanda aka naɗa ɗin su ne...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Raba Tirela 20 Na Shinkafa Da Gomnatin Tarayya Ta Yiwa Jahohi Ba Shine Ma Fita Ga Talakawan Nigeria Ba Ku a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar Sojojin Najeriya ta bayyana cewa za ta goyi bayan hana haƙar ma’adinai na wani lokaci, domin a samu damar magance matsalar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Adadin wadanda suka mutu sanadiyar cutar amai da gudawa ya kai 103 a Najeriya, yayin da sama da mutane 3,000 suka kamu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamna Abba Kabir Yusuf a yammacin yau ya sanya hannu kan dokar kafa masarautu masu daraja ta biyu a jihar. Gwamnan ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rahotannin daga Jaridar PRNigeria na nuni da cewa a jihar Zamfara wasu ‘yan taádda masu garkuwa da mutane domin karbar kudin fansa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kano a ranar Talata ta shigar da sabon kara kan tsohon gwamnan jihar, Dr Abdullahi Ganduje. A cikin takardar karar mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙaramin Ministan Noma Aliyu Sabi, ya bayyana cewa Najeriya ba za tsaya kawai ta dogara da noman rani kaɗai ba, muddin ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Biyo bayan hukuncin kotun ƙolin a ranar Alhamis da ta gabata, ta yiyu yan majalisa su yi wa kundin tsarin mulkin mu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da dokar kafa masarautu masu daraja ta biyu. Sabbin masarautun masu daraja ta biyu da za...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Hukumomin tsaro a jihar Kano, sun Kama Wani mutum mai sana’ar siyar da kayan miya , bisa zarginsa da binne mutane a...