DAGA UASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin sadarwa na MTN ya sanar da rufe duka ofisoshinsa da ke faɗin Nijeriya. MTN ɗin ya sanar da hakan a wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sakamakon nazari ya nuna mana cewa, matan da suke barci a makare da farkawa a makare, sun fi samun hadarin kamuwa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun koli ta sanar da cewa Olukayode Ariwoola zai yi ritaya a matsayin Alkalin Alkalan Najeriya a ranar 22 ga watan Agusta....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A ranar Litinin ne Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa ta fara raba manyan motocin shinkafa goma-goma ga kowace jiha, domin sayar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Domin tabbatar da daidaiton farashin man fetur da kuma farashin Dala da Naira, a yau Majalisar Zartarwa ta Tarayya ta amince da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kafafen yada labarai sun yada labarin yadda gwamnatin tarayya karkashin gwamnatin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ta kwce wani fili da ke...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar kula da harkokin sadarwa ta ƙasa NCC ta umarci kamfanonin sadarwa da buɗe layukan wayoyin da suka rufe na mutane...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An wayi gari ranar Litinin mutane a Najeriya na tururuwa zuwa ofisoshin kamfanonin sadarwar wayar hannu domin isar da ƙorafi kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sakamakon bushewa da rijiyoyin man fetur da dama su ka yi, an samu layuka a gidajen mai a jihohin Kano, Legas, Kaduna,...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dandazon masu zanga-zanga a safiyar ranar Litinin sun datse babban titin da ya tashi daga Zuba zuwa Kaduna. Sun datse daidai Kaduna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Zanga-Zangar Adawa Da Tsadar Rayuwa Ta Barke A Jihar Neja Jaridar Daily trust ta ruwaito cewa wasu matasa sun bazama kan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hakimin ƙaramar hukumar Bosso da ke jihar Neja, Muazu Adamu-Laka, ya tuɓe wa wani matashi mai fafutuka, Abdullahi Isah sarautar gargajiya a...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Batun shirin fara zanga-zanga a Najeriya daga ranar 1 ga watan Agusta yana cigaba da tayar da kura da daukan hankalin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Matsalar rashin tsaro na ci gaba da hana mutane bacci da idanu biyu rufe a wasu sassan Najeriya duk da kokarin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Folasade Tinubu-Ojo, diyar shugaban kasa Bola Tinubu, ta bukaci ‘yan kasuwa a jihar Legas da su hana ‘ya’yansu shiga zanga-zangar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na Arewa maso Yamma, Dakta Salihu Lukman, ya koka kan yadda Shugaba kasa Bola...
DAGA ABBA GWALE Daman dai duk mai rai watarana dole zai ɗanɗani ɗacin mutuwa a duk lokacin da lokacinsa ya cika. Haka kuma rashin uwa mahaifiya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wani yunƙurin gaggawa game da wani jawabi da aka yi wa laƙabi da ‘Tinubu Speaks’ da ake danganta shi da shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Bincike ya nuna cewa cinikin danyen mai ya kai kusan dala Tiriliyan 4 a duk shekara a duniya (jami’ar tattalin arzikin duniya...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wasu ‘ya’ya maza biyu da suka fusata sun kashe dan uwansu tare da raunata mahaifinsu a karamar hukumar Kiyawa da ke jihar...