DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta mayar da martani dangane da hotunan wasu ‘yan bindiga da ke baje-kolin kuɗin fansa a shafukan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An yanke wa sojoji 24 da sukayi yunkurin juyin mulki a kasar Saliyo hukuncin zaman gidan wakafi ciki har da na daurin...
Duk da matsin lamba da kiran da aka dinga yi na dakatar da taron addu’a ta kasa kan halin matsin rayuwa da ake ciki a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sardaunan Kano kuma tsohon gwamna Malam Ibrahim Shekarau ya bayyana dalilan da suka hana shi magana a kan rikicin masarautar kano duk...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takararar Kansila a mazabar Fulatan dake karamar hukumar Rogo Honorable Anas Garba Fulatan ya ce gurin allah muke nemai domin allah...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo ya ce galibin wadanda ke rike da mukaman gwamnati a Najeriya ba su da halin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani haɗarin ƙaramin jirgin sama a Brazil, yayi sanadin mutuwar mutane 62 da ke cikin jirgin. Jami’ai a ƙasar sun ce...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Matatar man Dangote ta yi kira ga hukumomin Nijeriya da su tursasa wa kamfanonin da ke haƙo mai a Nijeriya su bi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Oyo da ke kudu maso yammacin Najeriya Seyi Makinde ya musanta ikirarin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi cewa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Edo ya yi amai ya lashe tabarmar kunyar sa, inda yanzu gwamnatin jihar ta ce gaskiya ta karɓi tirela 20...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Babbar kotun jihar Katsina ta umurci hukumar gudanarwar jami’ar Al-Qalam da ke Katsina da ta ba tsoffin dalibanta biyu Hawwa’u Sani Barda...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mutum biyar sun mutu bayan kifewar kwale-kwale a yankin ƙaramar hukumar Taura ta jihar Jigawa. Lamarin ya faru ne da tsakar ranar...
DAGA NUASIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar masu gidajen burodi ta kasa reshen jihar Kano ta koka kan yadda ta samu karin Naira dubu 20 a duk buhu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnati tarayyar Nageriya ta dakatar da shirin ta na bada tallafin Shinkafa ga ma,aikatan Gwamnati don tallafamusu Kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban jam’iyyar APC na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje yace halin zanga-zangar adawa da wasu kudurorin gwamnati ba wai iya ...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Akalla ‘yan Najeriya miliyan 172 ne ba sa iya cin abinci mai kyau, in ji rahoton 2024 na taron...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutum 20 ne suka mutu bayan da wani kwale-kwalen katako ya kama da wuta bayan ya yi bindiga a wani kogi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masana tsaro da masu sharhi a kan al’amurran yau da kullum sun gargadi gwamnati a kan mahinmancin daukan matakan da suka dace...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon shugaban jami’an tsaro na marigayi shugaban ƙasa na mulkin soji, Janar Sani Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha (rtd) ya yi kira da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Fadar Shugaban Ƙasa ta maida wa tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar raddi. Raddin da aka mayar masa a ranar Talata, ya...