DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ƴan sandan farin kaya sun kama ɗaya daga cikin jagororin zanga-zangar yunwa a Abuja, Micheal Lenin. Jaridar Blueprint ta ruwaito cewa ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da tace man fetur ta NUPRC, ta ce sun samu rahoton kamawar gobara a rijiyar Akaso mai baki huɗu da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta Arewa Sanata Shehu Sani ya ce lokaci ya yi da ’yan Arewa za su zargi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar ‘The Take it Back Movement’, ɗaya daga cikin ƙungiyoyin da suka shirya zanga-zagar adawa da tsadar rayuwa a Najeriya ta ce...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban kasar Bola Tinubu ya yi jawabi ga ‘yan Najeriya kan zanga-zangar nuna adawa da wahalhalu da ake yi a fadin kasar....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya jaddada cewa gwamnatinsa ta janye tallafin man fetur ne a yunƙurinta na bunƙasa tattalin arzikin ƙasar da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar yi wa kasa hidima (NYSC) ta yi gargadin cewa wadanda suka kammala karatu a Kwalejojin kimiyya da fasaha ba tare da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta sassauta dokar hana zirga zirga da ta sanya sakamakon ayyukan bata gari da sunan zanga-zanga, za’a dinga fita...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Ahmad Tinubu zai yi wa Yan kasa jawabi a gobe Lahadi 04/08/2024 da misalin karfe 7am...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Duk da dokar hana fita ta awanni 24 a jihar Kano, Masu zanga zanga a jihar sun zargi jami’an tsaro da harbi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Jihar Kaduna Uba Sani ya bukaci dukkanin shuwagabannin arewa da suji tsoran Allah akan nauyin da kuma alkawarin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gamayyar jam’iyyun siyasa ta CUPP ta caccaki shugaban ƙasa Bola Tinubu kan abinda ta bayyana da ɗabi’ar ko-in-kula game da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kwamitin zaman lafiya na jihar Kano yayi Allah Wadai da afkuwar munanan al’amura yayin gudanar da zanga-zanga. Kwamitin ya bayyana hakan ne...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani masanin tattalin arziƙi da ke jihar Kano ya bayyana cin hanci da rashawa a matsayin shine tushen matsalar Najeriya. ABDULLAHI Tijjani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an Rundunar ƴan Sandan Jihar Kano sun kaddamar da bincike gida-gida a wani yunkuri na kwato wasu kayayyakin da aka sace a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano Alhaji Abdullahi Abbas ya ce rashin iya mulki ne yasa gwaman kano a koda yaushe ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Majabakin Alkur,ani Mai girma a Masallaci Alfur,kan dake Kano Alaramma Malam Sa’idu Hassan Haruna wanda matasa kewa lakabi da mai “Golden...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotu a ƙasar Guinea ta yanke wa tsohon shugaban ƙasa na mulkin soji, Moussa Dadis Camara zaman gidan yari na tsawon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta soki shugabannin kungiyar Take It Back Movement’, saboda sun ƙi cika sharuɗɗan bayar da bayanan su kamar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mako guda bayan gwamnatin Najeriya ta ci tarar kamfanin Meta, wadanda su ka kirkiri WhatsApp ta Dalar Amurka Miliyan 200 kan karya...