DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Legos wato LASEMA a ranar alhamis ta tabbatar da mutuwar wasu ma,aikata mutun uku...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC ta musanta rade-radin cewa ta janye daga zanga-zangar kasa da ake shirin gudanarwa a ranar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Fitaccen dan siyasar Baka da yayi shura a kafafen yada labarai wato alhaji abdulmajid dan bulki kwamanda yace babu wani jamian Hukuma...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an hukumar tsaro ta farin Kaya ta DSS sun kama wasu da ake zargin sun karkatar da shinkafar da gwamnatin...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Dan takarar kujerar Shugaban kasa a jam’iyyar NNPP a zaben shekarar 2023 Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana jin dadin...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Tarayya ta ba da tabbacin cewa za a warware matsalolin da zasu sa a gudanar da zanga-zangar da ake shirin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya ce duk ma’aikatan gwamnati da ma waɗanda ba na gwamnati ba irin su Masu gadi,Direbobi,Masu shara...
Yayin da yake mayar da martani a kan takkadamar da ta kaure tsakanin kamfanin NNPC da kuma Dangote, Adeshina ya bukaci taka tsan tsan saboda...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mutane 18 sun mutu bayan da wani jirgin fasinja ya yi hatsari a daidai lokacin da yake koƙarin tashi a Kathmandu sai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Jami’an hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC, Kano sun kama ma’aikacin bankin da wasu mutane...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar ‘yan sandan farin kaya ta (DSS) ta bankado wata kungiyar fataucin yara tare da kama wata mata ‘yar shekara 17 da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Majalisar Wakilai ta umurci kwamitinta mai kula da harkokin man fetur da ya binciki akan kiran da aka yi na korar Shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƙungiyar kare haƙƙin Ɗan Adam, yaƙi da rashin adalci dama bibiya akan shugabanci na gari wato War Against Injustice (WAI), ta ce...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Babban Bankin Najeriya CBN ya sake yin ƙarin kuɗin ruwa daga kashi 26.25 zuwa kashi 26.75 cikin 100. Hakan na nufin ƙarin...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Shugaban Kada Bola Ahmad Tinubu ya bukaci majalisar dokokin kasar nan da ta amince da kudirin biyan mafi karancin albashi na...
DAG YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan jihar Jigawa alhaji Umar Namadi ya ce zanga-zangar da ake shirin yi a fadin kasar a ranar 1 ga watan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu gungun mutane sun yiwa Dan Majalisar Dokokin Jihar Kano Abdul-Majid Umar Wanda akafisani da Mai rigar fata dukan tsiya a wani...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Tsohon mai tsawatarwa a zauren majalisar dattijai, Sanata Ali Ndume, ya roki shugaban kasa, Bola Tinubu, ya saurari kuka da korafin ‘yan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Duk mai sauraron kafafen yada labarai ko bibiyar dandalin sada zumunta ya san da tirka-tirkar da ta kunno kai tsakanin gwamnatin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani Malamin addinin Musulunci da ke zaune a Sakkwato, Sheikh Murtala Bello, ya yi addu’ar fatan Allah ya sa zanga-zangar da ake...