DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rahotanni na nuni da cewa ruwan sama yayiwa mazauna garin Chikaji da ke karamar hukumar Sabon Gari a jihar Kaduna sun yi...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani Mai Sana,ar sayar da shayi mai Suna Abdulrashibu Ya’u dan kimanin shekaru 40 a kauyen Sararai da ke...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International ta zargi gwamnatin jihar Sokoto da Hannu wajen kama wani Matashi mai amfani da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Al’ummar yankin Gobir a ƙaramar hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto sun ce matsalar tsaron da suke fama da ita na ƙara...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An bayyana cewa Najeriya na cikin ƙasashen hukuncin aikata laifin kisan-gilla a yaƙin Gaza zai rataya a wuyan su, saboda bincike ya...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta karyata rahoton da aka yi ta yada cewa jami’anta na sayar da katunan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa jami’o’i takwas ne kacal a kasar Benin da Togo da ta amince da nagartar su domin bayar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa Adeola Oluwatosin Ajayi a mastayin sabon shugaban hukumar ‘yan sandan farin kaya (DSS) Ajayi zai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Cinkoson ababen hawa ya tsayar da Matafiya kan titin Kaduna Zuwa Abuja inda ya sanya matafiya su ka yi cirko-cirko a kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun majistare dake zama a Minna jihar Neja ta daure wani matashi mai shekara 24 Mizanmil Abubakar bisa laifin kashe mahaifinsa ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar Likitoci ta Najeriya NARD ta fara yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai a kan sace Dr Ganiyat Popoola na sashin kula...
DAGA IBRAHIM USMAN Shugaban hukumar tattara bayanan sirri ta Najeriya, Ahmed Rufai Abubakar ya sanar da ajiye muƙaminsa. Yayin da ya ke jawabi ga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ƴan sanda reshen jihar Nasarawa ta yi nasarar cafke wata mata mai suna Hauwa Sani ɗauke da galan ɗin Manja shaƙe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Da yammacin ranar Asabar ne shugaban hukumar leken asiri ta kasa (NIA), Ahmad Rufai Abubakar, ya mika takardar yin murabus daga mukaminsa...
DAG NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ƴan sandan Najeriya ta tabbatar da sakin ɗaliban nan 20 da ke karatun aikin likita, waɗanda aka sace a jihar Benue...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa akwai akalla mutum 21,600 da aka ɓankaɗo dake ɗauke da shaidar kammala digirin boge a faɗin Najeriya....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Hukumar Tattara Haraji ta Kasa, Zacch Adedeji ya bayyana cewa, a halin yanzu hukumar ta kammala shirin tunkarar Majalisar Kasa don...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar ƙare bayanan sirri ta Najeriya ta ci tarar Bankin Fidelity ƙasa da kashi ɗaya 0.1% cikin ƙudaden shigar da ta samu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata mata mai suna Harira mai shekaru 40 ta yi nasarar Bankawa kanta wuta dalilin bakin cikin saki da mijinta ya yi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An tsare shugabannin ƙananan hukumomi uku kan badaƙalar Naira miliyan 660 na kwangilar aikin samar da ruwa a Jihar Kano. Hukumar Yaki...