DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi hasashen cewa mamakon ruwan sama da za a yi kwana biyar ana yi, zai janyo ambaliyar ruwa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin tarayya ta ce wadanda ke da rajistar shaidar dan kasa ta (NIN) ne kadai za su samu damar sayen shinkafar da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da kudirin kara kasafin kudin jihar da naira biliyan 99.2 Kudirin ya samu karbuwa daga dukkan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin mai na Najeriya NNPC ya ce man fetur da kansa ne zai nemawa kansa farashi a kasuwa. A wata tattaunawa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya gayyaci karamin ministan albarkatun Man fetur, Sanata Heineken Lokpobiri, da Manajan Darakta na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Daraktar Babban Asibitin Sheik Muhammad Jidda Dr Fatima Ibrahim (PT) ta tabbatar wa al’umma cewa za a inganta Asibitin tare da farfado...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Da yake yabawa kwazon kwamishinan lafiya na jihar Kano Dr. Abubakar Labaran Yusuf wajen kawo sauyi a fannin kiwon lafiya, kungiyar daliban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta hana Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano (KANSIEC) karbar Miliyan10...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Tsohon mataimakin Shugaban kasar Nijeriya Kuma Jagoran babbar Jam’iyyar adawa ta PDP , Alhaji Atiku Abubakar Wazirin Adamawa ya zargi Gwamnatin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kungiyar da ke sa ido a majalisar dokokin Najeriya ta ce an samu ‘yan majalisar dokokin Najeriya 164 da ba su taba...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Gwamnan jihar Lagos Babajide Sanwo Olu ya sahalewa ma’aikatan gwamnatin jihar damar yin aiki daga gida duba da tsadar rayuwa da ake...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Da safiyar yau Alhamis 5 ga watan Satumba 2024 tshohon Shugaban kasar Nijeriya Olusegun Obasanjo ya kawo ziyara domi ...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata kotun Musulunci ta tisa ƙeyar wani alƙalin bogi zuwa gidan yari a Jihar Kano. Dubun alƙalin bogin ta cika ne bayan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An tabbatar da mutuwar mutum biyu, wasu biyu kuma sun tsallake rijiya da baya, a sakamakon rushewar wani bene mai hawa biyu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar NYSC ta tabbatarwa da ƴan yiwa ƙasa hidima cewa za a ƙara kuɗin alawus na N33,000 da ake biyan su a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar dake lura da gidan ajiya da gyaran hali ta Calabar dake jihar cross river ta ce ta na bincike kan matsalar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tun bayan sanar da karin farashin man fetur a kasar dake yammacin Afirka Al’umma suka shiga zulumi da tsammanin ko wanne mataki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Najeriya na ci gaba da fama da matsalar karancin abinci, yayin da sabbin bayanai daga cibiyar bayar da agajin gaggawa ta kasa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN An samu barkewar cutar amai da gudawa a karamar hukumar Kirikasamma ta Jihar Jigawa, wanda ta yi sanadin mutuwar mutane bakwai, yayin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana samun hauhawar farashin man fetur a jihar Kano, lamarin da ya haifar da tashin farashin ababan hawa a tsakanin mazauna jihar....