DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Sama da mutane 10,000 ne suka rasa matsugunansu yayin da gonaki da wasu kadarori na miliyoyin naira suka lalace sakamakon ambaliyar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya umarci karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, tare da sauran shugabannin rundunar sojoji su tattara kayansu su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugabar kungiyar matan jami’an hukumar kwastom, Misis Kikelomo Adeniyi, ta bude sabon ofisbin COWA na PTML dake jihar Legas a ranar Laraba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotu ta tura ɗan jarida gidan yari saboda ɓata sunan gwamnan Kano An tasa keyar wani dan jarida Muktar Dahiru,...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Wasu ‘yan bindiga da ake zargin Yan kungiyar Boko Haram ne sun kashe dalibai a makarantar Faudiya mallakin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Kano (KANSIEC) ta sanya ranar gudanar da zaben kananan hukumomi nan da wata guda. Shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kano ta fara sake sayar da shaguna da filayen a Masallacin Idi bayan rushe su da ta yi a watan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ma’aikatar lafiyar Najeriya ta bayyana rashin jin daɗinta kan matakin da ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya, NARD ta ɗauka na...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani kamfanin bincike na geopolitical, SB Morgen (SBM) Intelligence, ya ce masu garkuwa da mutane sun bukaci sama da Naira biliyan 10.9...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Agajin Gaggauwa ta Najeriya NEMA ta ce adadin mutanen da ambaliyar ruwa tayi sanadiyar mutuwar su a jahohi 15 na Najeriya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Sabuwar annobar cutar Mashako da ta ɓarke a jihar Kano ta laƙume rayukan fiye da mutane 40 yayinda wasu gommai yanzu haka...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnati Tarayya ta amince da kara yawan kudaden tallafin da ya dace na tsarin ilimi na bai daya da...
DAGA MAHAMMAD MAHAMMAD ZAHRADDIN Hukumar dake kare hakkin mai sayen kayayyaki a Najeriya ta FCCPC ta bai wa ‘yan kasuwa wa’adin wata guda a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI wamishinan Yan Sanda na jihar Akwa Ibom Waheed Ayilara ya rasu bayan watanni shida da kama aiki Ayilara, ya zama...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Hukumar Zabe mai zaman kanta ta Jihar Kano KANSIEC, farfesa Sani Lawan Manunfashi ya ce sai nan da shekaru 50 yake...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dr Adamu Muhammad Wakil magatakardar Jami’ar Iheris dake kasar Togo yayi wannan martani dangane da kuɗin goro da Ministan Ilimin Najeriya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani bincike ya bayyana cewa rashin tsaro da hauhawar farashin kayan masarufi ya jefa ‘yan Najeriya sama da miliyan 31 cikin matsanancin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wasu fusatattun matasa sun kai hari ga dan majalisar wakilai mai wakiltar Mazabar Ningi/Warji a Jihar Bauchi, Hon. Adamu Hashimu Ranga, a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin wannan ziyara, ana sa ran Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu zai gana da Shugaban China, Xi Jinping, inda za su rattaba...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya gabatar da karin kasafin kudi naira biliyan 99.2 na shekarar 2024 ga majalisar dokokin jihar...