DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyoyin Kwadago sun yi watsi da ikirarin shugaban kasa Bola Tinubu na cewa an cimma matsaya kan sabon mafi karancin albashi. Jaridar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Jirgin kasan Kaduna zuwa Kano zai fara aiki ne a farkon kwata na farko na shekarar 2025, kamar yadda Manajan Darakta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Dan takarar da shugaba Tinubu ya kayar a zaɓen 2023, Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP, ya ce yana jajantawa Bola Tinubu dangane...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani faifan bidiyo da ya fara bazama a dandalin sada zumunta ya nuna yadda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu, ya fadi...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin jihar Kano ta umarci dukkan makarantun firamare da na gaba da firamare da ke jihar da su ba da hutun Edil-Kabir...
DAGA ABDULSALAM MAHMUD A yayin da ake fuskantar kalubalen raguwar kudaden shiga bisa matsin tattalin arziki da Najeriya ke fuskanta, gwamnatin tarayya ta samar da tsari...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Masu zanga-zangar, a safiyar ranar Laraba, sun yi dirar mikiya a karkashin gadar Ikeja da ke Legas, a daidai lokacin da Najy...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaba Bola Ahmad Tinubu, ya ce nan ba da jimawa ba zai aike wa Majalisar Dokoki ƙudiri game da sabon mafi ƙarancin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ya ku `yan uwana `yan Najeriya bari mu fara da taya juna murnar sake ganin zagayowar ranar Demokaradiya a yau, ranar sha...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kimanin ‘yan kasuwa 5,000 ne za su yi asarar shaguna a kusa da masallacin Idi a Kano, biyo bayan sanarwar dakatar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ibrahim Ishaq Danuwa Rano, gogaggen dan jarida a Kano, ya yi murabus daga gidan rediyon Freedom bayan ya kwashe shekaru goma sha...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani gungun ‘Yan Majalisar Tarayya sun fito da ƙuri’in neman sake fasali da tsarin mulkin Najeriya, wanda zai canja wa’adin mulkin shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da karya tattalin arziki ta kafa wata tawagar kwararru da zasu binciki tsohon gwamnan jihar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wasu da ake zargin mayakan kungiyar Boko Haram ne sun tare babbar hanyar Maiduguri zuwa Kano, inda suka yi garkuwa da fasinjoji...
DAGA NUASIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata daliban Jami’ar gwamnatin tarayya dake Dutse a jihar Jigawa da jefo jaririn da ta haifa daga bene Jim kadan bayan haifarsa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu zai yi wa ‘yan Najeriya jawabi a wani ɓangare na Ranar Dimokuraɗiyya a gobe Laraba. Wata sanarwa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A ranar Talata ne sanarwar Alhaji Aminu Ado Bayero, daga masarautar Kano ta bayyana inda ya umarci Hakimai da Dagatai da su...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani gini a makarantar kwalejin kimiyya da fasaha ta Kano wato Kano State Polytechnic ya kone kurmus sakamakon wata gobara da ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Laraba, 12 ga watan Yuni, 2024 a matsayin ranar hutu domin tunawa da ranar dimokuradiyya...
DAGA: ABDULSALAM MAHMUD Mafiya yawan Kasashe a duniya yanzu haka suna fama da kalubalen koma baya ta fuskar tattara Haraji, Kuma Najeriya itama ba’a bar ta...