DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ana kyautata zaton nan gaba kungiyar kwadago ta janye yajin aiki da ta shiga don neman karin mafi karancin albashi. Nan...
DAGA NUASIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA 1. Kungiyar kwadago ta kasa ta jefa al’ummar kasar cikin duhu bayan rufe hanyar sadarwa ta kasa da sanyin safiyar ranar Litinin....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rayuwar ‘yan Najeriya da dama ta tabarbare matuka sakamakon tashin farashin kayan masarufi, lamarin da ya tilasta fita wajen neman abinci da...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Dan Takarar Shugabancin karamar hukumar Kano municipal a Jamiyyar New Nigeria People Party NNPP HON yahya Abdullahi Wanda akafi sani da Baba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sa’o’i 16 da fara yajin aikin gama-gari a fadin kasar nan, gwamnatin tarayya ta gayyaci tagwayen kungiyoyin kwadagon domin tattaunawa kan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa (ASUU) a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Kano (KUST) reshen Wudil, ta dakatar da yajin aikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani masani a harkar lafiya Mai suna yunusa Musa rabiu yace karancin Shan ruwa akai akai Yana kawowa dan Adam kamuwa da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 1. Shugaban kasa Bola Tinubu ya gargadi kungiyoyin ‘yan ta’adda da ke kai wa sojojin hari, inda ya ce Najeriya na da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A makon da ya gabata ne gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya bayyana cewa ta’addanci ya zama wani kasuwanci da wasu...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Abuja ya bayyana sunayen wasu manyan ma’aikatun Gwamnati 25 da ba su biyan kudin wutar lantarki. Kamfanin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Tarayya da Kungiyar ƙwadago a ranar Juma’a, 31 ga Mayu sun kasa cimma matsaya kan sabon mafi karancin albashin ma’aikata. Gwamnatin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An sako tsohon kwamandan rundunar ‘yan sandan fikira Abba Kyari daga gidan yarin Kuje da ke Abuja. Hakan ya biyo bayan hukuncin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ministan Sufurin Jiragen Sama, Festus Keyamo, ya bayyana cewa Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu za a sake bibiyar kwangilar jinginar da Filayen jiragen...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Majalisar dattawan Najeriya ta fara mahawara domin rage karfin fada ajin da Babban bankin kasar na CBN ke da shi a kan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyoyin kwadago na NLC da TUC a Nijeriya za su fara yajin aikin kasa baki daya daga ranar Litinin sakamakon kin cimma...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya cika shekara ɗaya a kan karagar mulki bayan rantsar da shi a ranar 29 ga watan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ba zai jagoranci sallar Juma’a a babban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya wa Mashawarcin Shugaban Kasa kan Sha’anin Tsaro Malm Nuhu Ribadu hakuri kan zargin shi da gwamnatin...
DAGA UMAR IBRAHIM HOTORO Wani dan shekara 40 da ‘ya’ya uku mai sana’ar kabu-kabu a cikin gari ya gamu da ajalinsa saboda ya hana ’yan sanda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Mutane da dama sun rasa ransu sakamakon wani hari da ‘yan bindiga suka kai kasuwar kwanar Maro da ke mazabar Maro a...