DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Biyo bayan wa’adin sa’o’i 48 da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bai wa ministan kudi, Wale Edun, ya gabatar wa shugaban...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA, sun kai samame otal din Emerald da ke unguwar Ladipo a Oshodi,...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An tsauraran matakan tsaro a harabar babbar kotun tarayya da ke zamanta a kan titin Court Road da ke Jihar Kano, yayin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN A rana irin ta yau 6 ga watan Yuni na shekarar 2014 Allah ya yiwa sarkin na 13 a daular Fulani rasuwa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kwamishinan ƴan sandan jihar Zamfara, Muhammad Dalijan, ya sanar da kama wani ɗan majalisar dokokin jihar da kuma wani tsohon shugaban ƙaramar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan sanda sun kama wani magidanci da ya sayar da ’ya’yansa biyar a kan kudin da bai kai Naira miliyan 1.2 ba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da wani ƙudirin doka da ke neman ninka albashin Alƙalin Alƙalai Olukayode Ariwoola da sauran manyan alƙalan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A Rahoton da ya bayyana an ji cewar gwamnatin tarayya ta bayyana yadda tallafin man fetur zai iya laƙume kimanin naira tiriliyan...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD BASHIR Kotu Ta Tsare Wata Budurwa Da Saurayinta A Gidan Yari Kan Zargin Sace Kayan Lefen ’Yar Uwarsa. Kotun Musulunci ta tsare wata...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA 1. An tabbatar da mutuwar mutum daya, shida sun samu munanan raunuka, 30 kuma sun makale bayan da wata mahakar ma’adinai ta...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN ‘Yan bindiga sun sace wasu malaman jami’ar tarayya ta Dutsin Ma da ke jihar Katsina, Farfesa Richard Kyaram da kuma Dakta Hamza....
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya umurci Ministan Kuɗi, Wale Edun, da ya fito da jaddawalin abunda za a buƙata game da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar kula da aikin ‘yan sanda (PSC) ta sanar da amincewa tare da fitar da jerin sunayen kuratan ƴan sanda dubu 10,000...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rahotanni Daga Jihar Kaduna na nuni da cewar wata sabuwar Amarya mai suna Habiba ta gutsurewa Angon ta mai suna Salisu Idris...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta bayyana matukar damuwarta kan rahotannin karbar kudade da kuma rashin da’a da ke tattare da karin girma...
DAGA UASIR SANI ABDULLAHI Dan majalisar Dattawa mai wakiltar Bauchi ta tsakiya, Sanata Abdul Ningi, ya da aikinsa na majalisa a babban zauren majalisar bayan dakatar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jaridar Vanguard ta ruwaito yadda shugabannin ƙungiyoyin ƙwadagon suka bayar da tabbacin janye yajin aikin. A cewar Vanguard yayin tattaunawar ƙungiyoyin ƙwadagon...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Jiragen yakin saman Operation Whirl Punch da Operation Hadarin Daji sun lalata sansanin ‘yan ta’adda a Jihohin Kaduna da Katsina. Daraktan hulda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babbar Kotun Jihar Kebbi ta yanke hukuncin rataya ga tsohuwar matar wani alkali kan laifin hallaka shi. Mai Shari’a Umar Abubakar ya...
DAGA MUHAMMAD BASHIR MUSA Rahotanni daga kauyen farin Doki dake yankin Erana a karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja na nuna cewa, wani makeken rami da...