DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Duk da cewa kimanin mutane arba’in da tara ne aka ce sun mutu sakamakon ambaliyar ruwa a jihar Kano, gwamnatin jihar ba...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kasar Libiya ta ci gaba da kasancewa ƙasar da ke da farashin man fetur mafi arha a Afrika, inda farashin lita ɗaya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta bayyana Monday Okpebolo na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata fashewa da ta abku a wani wurin hakar ma’adanai a gabashin Iran ta kashe akalla ma’aikata 33 tare da jikkata wasu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana dan ganin sauki a tsadar kaya a Najeriya. Amma fa, duk da wannan alama ta yiwuwar ‘yan Najeriya masu fama da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan jihar Ogun a ranar Asabar ta tabbatar da mutuwar wani mai suna Nwachukwu Ikechukwu, bayan da ya shaka hayakin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar EFCC a Najeriya ta jaddada cewa ta na neman tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ruwa a jallo, akan zargin badakalar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata babbar kungiyar kare hakkin bil’adama a Najeriya, Lawyers Alert, ta maka gwamnatin tarayya da kuma babban lauyan gwamnatin tarayya, a gaban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotu Shariar Musulunci da ke Fagge ta ce za a fara kama masu kera muggan makamai da sayar da su ga ‘yan...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon Gwamnan Jihar Edo, Adams Oshiomhole, ya bayyana cewa ba daidai, ko hujja ko dalili ba ne da wasu mutane za su...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Yan Najeriya suna ta zazzafar mahawara shafukan sada zumunta game da zargin cin zarafi da kuma azabtar da wani sojan ruwa bayan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA ‘Yan Nijeriya da dama na ci gaba da kokawa kan karin farashin iskar gas na LPG wanda ake amfani da shi wajen...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar‘yan sandan jihar Legas ta ce Jami’anta sun yi nasarar kama wasu mata su biyu Ujunwa Una da Chinelo Igbechionwu bisa zargin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Tun da safiyar yau dubban mutane suka fita zuwa rumfunan zaɓe a faɗin jihar domin kaɗa ƙuri’a a zaɓen gwamnan Jihar Edo...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Vision Spring dake Karkashin kulawar EHA CLINIC tare da tallafin M G E Medical Store sunyiwa Al’umma masu larurar gani sama...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Shari’a ta jihar Kano (JSC) ta ladabtar da wasu Magatakardan Kotunan Musulunci biyu kan badaƙalar filaye Jihar. Kakakin Ma’aikatar Shari’a ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon shugaban Jami’ar karatu daga gida ta Najeriya wato (National Open University of Nigeria) Farfesa Abdullah Uba Adamu ya ce matakin da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Ƙwadago ta kasa NLC ta ce za ta sake komawa ga gwamnatin tarayya domin ta ji yadda ma’aikata za su rayu...
DAGA MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin Tarayya ta bakin Hukumar Ruwa ta Najeriya wato Nigeria Hydrological Services Agency (NIHSA) ta ce za ta gina wasu madatsun ruwa biyar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin tarayya ta gargadi ga ma’aikatu masu zaman kansu da su dena biyan ma’aikata albashi ƙasa da sabon mafi karancin albashi na...