Hukumar Kula da Sadarwa ta Nijeriya (NCC) tare da hadin gwiwar Hukumar Tsaron Farar Hula ta Nijeriya (NSCDC) sun gargadi kamfanonin gine‑gine da masu aikin gyaran...
Yarjejeniyar makamin nukiliya tsakanin kasar Amurka da Rasha na ƙarewa a yau Alhamis, abin da ke nuna da cewar a karan farko cikin shekaru 50 dukkanin...
Doka Ba Ta Bai Wa Jami’an Tsaro Ikon Kama ’Yan Uwan Masu Laifi Ba, Idan Ba A Kama Wanda Ake Zargi Ba — Lauya Wata lauya...
Ƴansanda a jihar Maharashtra na Indiya sun ce sun tsare wasu ƴan Najeriya 109, waɗanda suka kama kan laifin zama ba bisa ka’ida ba a ƙasar,...
Wata gamayyar ’yan kasuwar man fetur a Najeriya ta bukaci Hukumar Kula da Gasa da Kare Haƙƙin Masu Sayen Kayayyaki ta Ƙasa (FCCPC) da ta gaggauta...
Wata Kotu dake Abuja ta ɗaure tsohon shugaban Bankin NEXIM, Robert Orya shekaru 490 a gidan yari, saboda samun sa da laifin zambatar Bankin kuɗaɗen da...
Daraktan Janar na Cibiyar Kula da Inganta Ayyuka ta Ƙasa (NPC) kuma Darakta Janar na Tinubu Support Group na Arewa maso Yamma, Dr. Baffa Babba Dan’agundi,...
Ƙasar Saudiyya ta sanar da shirinta na fara bai wa miliyoyin raƙuman da ke ƙasar fasfo, domin inganta kula da su da kuma sauƙaƙa tsarin gudanar...
’Yan bindiga sun sace yara da wasu ’yan uwa a jihar Edo, a wani hari da ya faru a yankin Evboneka da ke kan hanyar Benin...
Majalisar Dattawan Najeriya, a ranar Laraba, ta amince da kudurin gyaran Dokar Zaɓe bayan shafe kusan awanni biyar ana tattauna shi sashi-sashi a zauren majalisar. Kudurin,...
Ƙasar Amurka ta ce tura wata karamar rundunar sojoji zuwa Najeriya bayan sabuwar yarjejeniyar haɗin gwiwar tsaro da ta kulla tsakaninta da Najeriyar. Kwamandan da ke...
Wani mutum mai kimanin shekaru 45 ya rasu a garin Saki da ke Jihar Oyo, bayan da ya shiga wata rijiya mai zurfi da ke da...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Makurdi, a Jihar Benue, ta yanke wa Manajan Daraktan kamfanin Builderstech Solution Ltd, Agene Johnson Godwin, hukuncin daurin shekaru 48...
A Ranar Talata ake cika shekaru 50 cif da gwamnatin mulkin sojin Najeriya karkashin marigayi Janar Murtala Ramat Muhammad ta sanar da ƙirƙiro sabbin jihohi a...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya na nazarin sauya tsarin tallafin wutar lantarki, inda ta bayyana shirin raba nauyin tallafin da jihohin kasar, musamman wadanda ke neman rangwame domin...
Rahotanni daga ƙasar Libya sun ce wasu mutane da ba’a iya tantancewa ba suka hallaka ɗan Mu’ammar Gaddafi tsohon shugaban ƙasar Saif-al-Islam, bayan sun buɗe masa...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta fara wani shiri na musamman na kwashe mutanen da ke fama da larurar ƙwaƙwalwa daga tituna da unguwannin birnin KanoKano,...
Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Ƙasa, DSS, ta gurfanar da tsohon Antoni Janar na Ƙasa, Abubakar Malami, tare da ɗansa Abdulaziz Malami, a gaban Kotun Tarayya...
Babbar Kotun Jihar Kano ta sanya ranar 15 ga watan Afrilu domin ci gaba da sauraron shari’ar da ake yi wa tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar...
Hukumar Shirya Jarabawa ta Ƙasa (NECO) ta fitar da sakamakon jarabawar na shekarar 2025 wato External Senior School Certificate Examination (SSCE), kwanaki 52 bayan kammala jarabawar....