Connect with us

News

Gwamnan jihar Adamawa ya naɗa mutum 47 a matsayin masu taimaka masa a fannin yaɗa labarai .

Published

on

Gwamnan jihar Adamawa

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN.

Gwamnan jihar Adamawa  Ahmadu Umaru Finitiri, ya naɗa mutum 47 a matsayin masu taimaka masa a fannin yaɗa labarai .

Advertisement

hakan na kunshe ta cikin Wata sanarwa da gwamnatin jihar ta fitar ta bayyana tawagar mutanen a matsayin “mai ƙunshe da mabambantan mutane da al’adu kuma masu ƙwazo”.

Tinubu Ya Janye Sunan Maryam Shetty Daga Sunayen Ministocinsa

Ma’abota shafukan sada zumunta a Najeriya na ci gaba da sukar gwamnan game da yawan mataimakan, waɗanda dukkansu za su yi aiki a fannin yaɗa labarai kawai.

Advertisement

Ga jerin sunayen hadiman nasa:

1. Dr. John Ngamsa

Advertisement

2. Babayola Tongo

3. George Kushi

Advertisement

4. Ijafiya Domiya

5. Sherif Alhassan

Advertisement

6. Muhammed Tukur

7. Nurudeen Kama

Advertisement

8. Pius Iliya

9. Awal Hamza

Advertisement

10. Thomas Terry

11. Barrister Sunday Wugirah

Advertisement

12. Victor Dogo

13. Mohammed Faisal

Advertisement

14. Miracle Musa

15. Abubakar Idris

Advertisement

16. Nafiu Abubakar

17. Prince Solomon Yakubu Tumba

Advertisement

18. Abdullahi Damare

19. Vandi Yusuf

Advertisement

20. Emmanuel Tumba

21. Jonathan Jude

Advertisement

22. Auwal Hamza

23. Jamila Tanko

Advertisement

24. Mohammed Rayan Yunuda

25. Paul Barnabas

Advertisement

26. Suleiman Garga

27. Zailani Abba Kawu

Advertisement

28. Elijah Sambo

29. Benan Wyclif

Advertisement

30. Nasir Kasim

31. Wali Ibrahim Facebook

Advertisement

32. Mamse Adamu

33. Muhammed Girei

Advertisement

34. Sani Garta

35. Emmanuel Lakami

Advertisement

36. Ibrahim Assad

37. Musa Elson

Advertisement

38. Hierarchy Harold

39. Micah Simon Tihze

Advertisement

40. Jameel Kolere

41. Joan Daniel

Advertisement

42. Jibril Musa

43. Halima Bala

Advertisement

44. Nacha Waziri

45. Ahmadu Hamidu

Advertisement

46. Ijabani Ijahu

47. Hamanbello Idris

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending