News
Darajar Kudin Najeriya Ta Sa Ke Karyewa
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA
Darajar Kudin Najeriya ta sake karyewa a kasuwar bayan fage, bayan da farashin Dala ya yi tashin gwauron zabo zuwa naira 900 akan kowace Dala daya a jiya.
Hakan na zuwa ne kimanin makwanni biyu bayan da aka rika canzar da takardar dalar akan naira 960 a kasuwar ‘yan canji ta bayan fage.
Kamfanonin Kasar Nan Sun Samu Naira Bilyan 55 Saboda Hana Shigo Da Layin Waya
A yan kwanakin baya darajar naira tad an farfado kafin daga bisani ta koma gidan jiya.
A farkon makon nan an rika siyar da takardar dala akan naira 850 zuwa 880, kafin a jiya ta tashi zuwa naira 900.
Advertisements
