Rundunar ’yan sandan Jihar Bauchi ta tabbatar da cewa tana gudanar da bincike kan wani mummunan lamari da ya auku a unguwar Lushi da ke cikin...
Wani mummunan lamari da ya girgiza al’umma ya faru a jihar Kano, inda wasu da ba a san ko su wanene ba suka sace wata mata...
Tsohon shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) kuma shugaban hukumar gudanarwa na Jami’ar Usmanu Danfodiyo, Sakkwato, Farfesa Attahiru Jega, ya bayyana matukar damuwa...
A bana ne wa’adin Farfesa Mahmood Yakubu zai kare a matsayin shugaban Hukumar Zabe ta Kasa mai zaman kanta (INEC), inda ya fara yin bankwana da...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke hukunci mai muhimmanci a shari’ar da ta shafi tsohon kwamandan rundunar IRT, DCP Abba Kyari, da wasu jami’an...
Yan majalisar tarayya daga yankin Arewa maso Gabas sun bayyana ƙin jin daɗinsu kan cire yankin daga cikin jihohin da za su amfana da shirin Special...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen jihar Kano, ta cafke mutane 22 da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi tare...
Gidauniyar ADG Care Foundation ƙarƙashin jagorancin Engr. Rabiu Aliyu Garo ta kaddamar da wani muhimmin zagaye na ziyartar makarantun sakandare a ƙananan hukumomi 13 da ke...
Fadar Shugaban Ƙasa ta Najeriya ta janye jerin sunayen sabbin nadin da aka fitar a ranar Juma’a, bayan da aka gano cewa akwai kura-kurai a...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party (LP) a zaɓen 2023, Mista Peter Obi, ya bayyana damuwarsa kan halin da ƙasar Najeriya ke ciki,...
Hukumar da ke kula da kafafen yaɗa labarai a Najeriya (NBC), ta bayar da umarnin dakatar da saka waƙar “Tell Your Papa” ta shahararren mawaki Eedris...
An sake samun rikicin daba mai tsanani a unguwannin Kofar Na’isa da Kofar Dan-Agundi a birnin Kano, lamarin da ke kara tayar da hankalin jama’a...
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa jihohi 30 da babban birnin tarayya Abuja za su fuskanci barazanar ambaliya mai tsanani a shekarar 2025, lamarin da zai iya...
Mazauna kauyen Oke-Ere da ke karamar hukumar Yagba West a Jihar Kogi sun fito kan titi a ranar Litinin don nuna rashin amincewarsu da yawaitar garkuwa...
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wasu mata biyu sakamakon faɗawa cikin wani ramin kudiddifi da ke ƙaramar hukumar Gezawa a jihar....
Hukumar Kare Rayuka da Dukiyoyin Al’umma ta Kasa (NSCDC), reshen jihar Kano, ta tabbatar da kama wasu matasa biyar da ake zargi da aikata laifin lalata...
Gwamnan Jihar Filato, Mista Caleb Muftwang, ya bayyana damuwarsa kan yadda matsalar tsaro ke kara kazancewa a wasu sassan jihar, inda ya ce a halin yanzu...
Hukumar Dakile Cututtuka Masu Yaduwa (NCDC) ta bayyana damuwa kan yadda cutar sankarau ke ci gaba da karfi a sassan Najeriya, inda cutar ta yi sanadin...
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya bayyana damuwarsa kan yadda ‘yan ta’addan Boko Haram ke kara yawan hare-hare da kuma mamaye wasu yankuna na...
A wani lamari da ya tayar da kura a Kano, babbar kotun tarayya da ke birnin ta yanke hukuncin daurin watanni shida ga wani matashi mai...