Shugaban Kungiyar Who Is Fixing The North?, Mustapha Dawood (Sir Sa’e), ya yi kakkausar suka kan kisan gilla da aka yi wa wasu ‘yan Arewa 16...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta haramta gudanar da hawan Sallah Mai magana da yawun rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya sanar da haka a shafinsa...
Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da aikin tsaftar muhalli na watan Maris domin bai wa mazauna damar mayar da hankali kan shirye-shiryen bikin Sallah. Kwamishinan Muhalli...
A ranar Talata da ta gabata, wata gobara ta kama sabon ginin ɗakunan kwanan ɗalibai mata na Jami’ar Jihar Sokoto, lamarin da ya haifar da firgici...
Malamai sun bayyana cewa Zakkar Fidda-Kai ta fara wajabta ta ne bayan hijirar Annabi Muhammad (SAW) da shekaru biyu, a daidai lokacin da aka wajabta azumin...
Majalisar Wakilan Najeriya ta tsallake karatu na biyu kan kudurin dokar da ke neman hana ‘yan takarar shugaban kasa da gwamna masu shekaru sama da 60...
Hukumar Kula da Jiragen Kasa ta Najeriya (NRC) ta bayyana cewa ta kammala shirye-shiryen fara jigilar kaya ta layin dogo mai ƙaramin faɗi tsakanin jihohin...
Rahotanni sun bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na shirin naɗa sabon shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) domin maye gurbin Farfesa Mahmood...
Hukumar Shari’ah ta Jihar Kano ta karɓi gudunmawar bohal mai zurfin sama da mita 150 daga kungiyar World Assembly of Muslim Youth (WAMY), wanda ya kai...
Gwamnatin Jihar Ribas ta dakatar da duk masu riƙe da muƙaman siyasa a faɗin jihar daga aiki nan take. Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa...
Mai Martaba Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya bayyana janye gudanar da Hawan Sallah Ƙarama na wannan shekarar, yana mai bayyana cewa...
Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta sanar da Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti, cewa al’ummar mazabar-ta sun cika ka’idojin da ake bukata don...
Yayin da bukukuwan Sallah ke karatowa, masu kiwon kaji a jihar Kano da kewaye sun koka kan raguwar ciniki, lamarin da ke barazana ga kasuwancinsu. A...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Litinin, 31 ga Maris, da Talata, 1 ga Afrilu, a matsayin ranakun hutu domin bukukuwan Sallah Ƙarama Ministan Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo,...
‘Yan jaridu da gidajen yada labarai a jihar Kano suna da ‘yancin faɗar ra’ayoyinsu bisa ka’idoji da dokokin aikin jarida. Duk da haka, batuwan da suka...
Hukumar kiyaye hadura ta kasa (FRSC), reshen jihar Kano, ta tabbatar da afkuwar wani mummunan hatsarin mota da ya lakume rayukan mutane biyu tare da jikkata...
Wani matashi mai suna Shuaibu Haruna daga yankin Kiru/Bebeji ya aikewa da Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Kano, Alhaji Abdullahi Musa, wata buɗaɗɗiyar wasika mai cike da zafafan...
Majalisar Wakilan Najeriya ta amince da karatu na biyu na wani ƙudurin dokar da ke neman cire rigar kariya ga mataimakin shugaban ƙasa, gwamnoni da mataimakansu....
A yau aka gudanar da bikin rantsar da Janar Abdourahamane Tchiani a matsayin shugaban rikon kwarya na Jamhuriyar Nijar na tsawon shekaru biyar. An gudanar da...
A daren jiya, wasu gine-gine guda biyu da ke yankin Badalar ‘Dan Agundi, Kano, sun fuskanci rusau da ba a bayyana masu alhaki ba. Shaidu sun...