Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta buƙaci matasan da ake shirin gudanar da wata zanga-zanga da aka yi wa take da “Take it Back Movement” da su...
Jami’an tsaro a birnin Orlando sun cafke wani mutum mai shekaru 32, Jaythan Lawrence Glider, bayan ya sace ‘yan kunne biyu na zinare masu darajar sama...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Kasa ta soke gayyatar da ta aikewa Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II, domin ya bayyana a gaban hedikwatar ‘yan sanda da...
DAGA IMAM MURTADHA GUSAU Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai Assalamu alaikum Ya ku ‘yan Najeriya! Yau ranar Asabar, 05/04/2025 mu ‘yan Najeriya...
DAGA ABBA ANWAR Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya sake bayyana kansa a matsayin gwarzon zaman lafiya a yayin wata ziyarar Sallah...
Shugaban kasa Bola Tinubu ya alƙawarta kama mutanen da suka kai hari wasu garuruwa a Plateau domin su fuskanci hukunci mai tsanani ƙarƙahsin doka. Cikin...
Cibiyar bunkasa harkokin masana’antu masu zaman kansu a Najeriya ta nuna matukar damuwa kan sabon shirin da gwamnatin tarayya ke kokarin aiwatarwa na dakatar da shigo...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta gayyaci Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, domin amsa tambayoyi kan rikicin da ya auku yayin hawan Sallah da ya gudana karkashin...
Ofishin Kula da Basussuka na Najeriya (DMO) ya bayyana cewa bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira tiriliyan N144.67 ($94.23 biliyan) a ranar 31 ga...
A wani yunkuri na magance matsalar rashin aikin yi da kara inganta horar da matasa, Ministan Ilimi, Dr. Maruf Olatunji Alausa, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya...
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya dakatar da babban sakataren ofishin fadar gwamnatin jihar Nasiru Abubakar Kigo, saboda ikirarin da yayi cewa jihohin Kebbi da...
Gwamnatin Tarayya ta yi barazanar soke lasisin duk wasu rijiyoyin man fetur da ke hannun kamfanoni masu zaman kansu da suka gaza bunƙasa su domin amfanin...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana jimaminsa kan rasuwar fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dr Idris Abdulaziz, wanda ya rasu da safiyar ranar Juma’a yana...
Babban Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarni ga Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, Shugaban Majalisar Dattijai Godswill Akpabio da wasu, da su daina bayar da...
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana Lahadi, 6 ga Afrilu, 2025, a matsayin ranar komawar ɗalibai makarantu domin fara zangon karatu na uku na shekarar 2024/2025. Wannan...
Dokta Hakeem Baba-Ahmed, wanda aka naɗa a matsayin mai ba Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, shawara kan harkokin siyasa, ya aike da takardar murabus daga mukaminsa...
Allah Ya yi wa fitaccen malamin addinin Musulunci a Nijeriya Dr Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi rasuwa a cikin daren Juma’a. Shafin makarantar malamin a Facebook ne...
Jihar Kano na fuskantar matsalar ruwa mai tsanani, musamman a lokutan zafi da suke kara tsananta yanayin rayuwa ga mazauna jihar. Al’ummar yankunan daban-daban na kokawa...
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta Najeriya (JAMB) ta bayyana cewa za a fara jarabawar wannan shekara daga ranar 25 ga Afrilu, 2025. Cikin wata sanarwa...
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa buƙatar da wasu suka shigar don yi wa Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, mai wakiltar Mazaɓar Kogi ta Tsakiya, kiranye...