Hukumar Tace Fina-finai da Dab’i ta Jihar Kano ta kaddamar da wani sabon atisayen kama baburan adai-daita sahu da ke dauke da hotunan batsa da rubuce-rubuce...
Wata sabuwar takaddama ta kunno kai tsakanin gwamnatin jihar Rivers da Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) biyo bayan janyewar NBA daga gudanar da babban taronta a jihar....
Wani matashi mai suna Umar Auwal, wanda aka fi sani da Abba Dujal, dan asalin karamar hukumar Wudil a jihar Kano, ya mika kansa ga rundunar...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana Juma’a, 18 ga Afrilu da Litinin, 21 ga Afrilu, a matsayin ranakun hutu don bikin Good Friday da Easter Monday. Ministan...
Wata kotun majistare da ke Jos, babban birnin Jihar Filato, ta yanke wa wani matashi mai shekaru 22, Mohammad Auwal, hukuncin ɗaurin shekara guda a gidan yari...
Hukumar ‘yan sanda ta jihar Neja ta tabbatar da mutuwar mutane biyu sakamakon ruftawar wani ramin hakar ma’adinai da ke yankin Farin-Doki, a karamar hukumar Shiroro....
Ƙungiyar Manoman Tumatir ta Najeriya ta bayyana fargaba mai tsanani game da ƙarancin tumatir a kasuwanni da kuma yiwuwar tsadar sa a bana, sakamakon annobar wata...
Fitaccen lauya Barr. Abba Hikima Fagge ya bayyana cewa babu wata doka da ke hana Shugaban Majalisa ko mataimakinsa gabatar da ƙuduri a gaban majalisa. Wannan...
Hukumar Kula da Yanayi ta Ƙasa (NiMet) ta fitar da gargaɗi kan yiwuwar tsananin zafin rana da ke barazanar jefa lafiyar jama’a cikin haɗari a wasu...
Rundunar ‘yansandan Najeriya ta bayyana nasarar da ta samu wajen gano wani haramtaccen wurin hada makamai a unguwar Dorayi Babba da ke cikin birnin Kano, lamarin...
Aƙalla mutane arba’in ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hari da ‘yan bindiga suka kai da safiyar Litinin a ƙauyukan Zike da Kimakpa, da ke...
Hukumar Wayar da Kan Jama’a ta Kasa (NOA) ta bankado wata babbar badakala da ta shafi hadin gwiwar wasu jami’o’i da bankuna wajen tauye hakkokin dalibai...
A jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya, mazauna garuruwan Banga da Gidan Giji da wasu yankuna a ƙaramar hukumar Ƙauran Namoda na fuskantar halin...
A wani samame na hadin gwiwa da hukumomin tsaro suka gudanar a fadin Jihar Kano, an cafke fiye da mutum 500 da ake zargi da aikata...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kai hari garin Biyabiki da ke karamar hukumar Tsafe a jihar Zamfara, inda suka kona masallacisn Juma’a, asibitin...
An Kama Mafarauta Huɗu Ƴan Asalin Jihar Kano A Edo Masu farautar – Yusuf Abdulkarim, Mujaheed Garba, Shittu Idris, da Jamilu Habibu – an kama su...
Yau ake cika shekara 18 da wasu ’yan bindiga suka yi wa shahararren malamin addinin Islama, Sheikh Ja’afar Mahmud Adam, kisan gilla a yayin da yake...
Wata babbar kotu a jihar Kano ta sanya ranar 23 ga watan Mayu domin yanke hukunci kan wata ƙara da ƙungiyar Musabaqah Association ta shigar gabanta,...
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karɓi bakuncin tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, a gidansa da...
Rundunar sojin Najeriya tare da haɗin guiwar rundunar sojin sama sun kashe wani ƙasurgumin ɗan bindiga mai suna Gwaska tare da wasu ƴan bindiga 100 a...