Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana jimaminsa kan rasuwar fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dr Idris Abdulaziz, wanda ya rasu da safiyar ranar Juma’a yana...
Babban Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarni ga Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, Shugaban Majalisar Dattijai Godswill Akpabio da wasu, da su daina bayar da...
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana Lahadi, 6 ga Afrilu, 2025, a matsayin ranar komawar ɗalibai makarantu domin fara zangon karatu na uku na shekarar 2024/2025. Wannan...
Dokta Hakeem Baba-Ahmed, wanda aka naɗa a matsayin mai ba Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, shawara kan harkokin siyasa, ya aike da takardar murabus daga mukaminsa...
Allah Ya yi wa fitaccen malamin addinin Musulunci a Nijeriya Dr Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi rasuwa a cikin daren Juma’a. Shafin makarantar malamin a Facebook ne...
Jihar Kano na fuskantar matsalar ruwa mai tsanani, musamman a lokutan zafi da suke kara tsananta yanayin rayuwa ga mazauna jihar. Al’ummar yankunan daban-daban na kokawa...
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’o’i ta Najeriya (JAMB) ta bayyana cewa za a fara jarabawar wannan shekara daga ranar 25 ga Afrilu, 2025. Cikin wata sanarwa...
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa buƙatar da wasu suka shigar don yi wa Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, mai wakiltar Mazaɓar Kogi ta Tsakiya, kiranye...
Rahotanni na nuni da cewa wata gobara ta tashi a jami’ar Northwest da ke Kofar Nasarawa, birnin Kano. Shaidun gani da ido sun bayyana cewa...
A wani bangare na kokarinta na tallafa wa marayu da mabukata, Gidauniyar Barau Cares ta raba kayan Sallah ga yara marayu a unguwar Tarauni da ke...
Wani dan Bijilanti mai suna Mujahid Ibrahim, mai shekaru 32, ya harbe kansa a kafafu yayin da yake kokarin tsoratar da wani mutumi a unguwar Dei-Dei,...
Bankin Duniya ya amince da sabon bashin dala biliyan 1 da miliyan 8 ga Najeriya, kamar yadda ya bayyana a Jaridar THE GUARDIAN ta ruwaito....
Mahaifin Surajo Rabiu, daya daga cikin ‘yan bijilanti na unguwar Jaba a karamar hukumar Fagge, Jihar Kano, ya bukaci a bi masa hakkin dansa tare da...
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya karyata labarin da ke yawo a kafafen sada zumunta kan fitar da sabbin takardun kudi na Naira dubu biyar (N5,000) da...
Birgediya Janar Maharazu Tsiga (mai ritaya), tsohon darakta Janar na shirin NYSC, ya samu ‘yanci bayan shafe kwanaki 56 a hannun ‘yan bindiga. An sace shi...
Al’ummar unguwar Gobirawa Dukawa Titin ‘Yan Smogal a ƙaramar hukumar Dala dake Jihar Kano na cigaba da zaman ɗar-ɗar sakamakon yadda wasu samari ɓatagari ke neman...
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun cafke wasu manyan mutane biyu da ake zargi da hannu wajen kisan matafiya 16 da aka yi a...
Shugaban kasa , Bola Ahmed Tinubu, ya sauke Mele Kyari daga shugabancin Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPCL) a wani gagarumin matakin gyaran kamfanin. A wata...
Gwamnatin Jihar Gombe ta tabbatar da ɓarkewar cutar Ciwon Saman Jijiya (Cerebrospinal Meningitis – CSM) bayan rasuwar mutum uku da kuma tabbatar da wasu 31 da...
Kungiyar Who Is Fixing The North? ta yabawa gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo, bisa daukar matakan gaggawa biyo bayan kisan gillar da wasu matafiya suka...