Shugaban gwamnatin riƙon-ƙwarya na Jihar Rivers, Ibok Ibas, ya bayyana cewa cikin wata shida za a kammala sake gina ginin majalisar dokokin jihar. Ibas ya...
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta yi nasarar ƙwace Dala 193,000 da aka ɓoye a cikin kwalayen yoghurt a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da ke Abuja....
A ƙaramar hukumar Warawa ta Jihar Kano, mazauna yankin na fuskantar babbar matsala ta rashin tsaftataccen ruwan sha, musamman a lokacin azumin watan Ramadan. Jama’a...
Kalaman tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, kan dokar ta-baci da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kafa a Jihar Rivers sun haddasa cece-kuce a fadin...
Wani matashi mai shekaru 23, Usman Mohammad, ya rasa ransa bayan da wasu ‘yan daba suka kai wa masu hari yayin sallar Tahajjud a Layin Bilya,...
Ƙungiyar Dattawan Arewacin Najeriya (NEF) ta yi kira ga Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, da ya sake tunani tare da janye dokar ta ɓacin da...
Kotun Tarayya da ke Lokoja ta bayar da umarnin dakatar da Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) daga karɓar kowace buƙata da ke da alaƙa da shirin...
Rundunar ‘Yan Sanda Ta Kama Gungun ‘Yan Fashi da Masu Garkuwa Da Mutane Guda 10 A Kano Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta...
Wani sabon hatsarin mota ya sake faruwa a kusa da gadar Karu, kan titin Abuja-Keffi Expressway, sa’o’i 24 bayan hadarin babbar mota dauke da iskar CNG...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da kammala rijistar maniyyata 3,155 da za su gudanar da aikin Hajjin 2025. Darakta Janar na...
DAGA ZUBAIRU M. LAWAL, LAFIA Gwamnatin Jihar Nasarawa ta fara aikin sabunta asibitoci 58 a fadin jihar ta hannun Hukumar Cigaban Kula da Lafiya ta Firamari...
Darakta Janar na Hukumar Matasa Masu Yi wa Ƙasa Hidima (NYSC), Brigediya Janar Olakunle Oluseye Nafiu, ya tabbatar da cewa matasa masu hidimtawa ƙasa za...
Ana zargin an baiwa yan Majalisun Najeriya cin hanci domin su goyi bayan dokar ta bacin da shugaban ya sanya a jihar Rivers Wata majiya da...
Manyan ‘yan adawar Najeriya sun roƙi Majalisar Dokokin ƙasar da ta yi watsi da bukatar Shugaba Bola Ahmed Tinubu na kafa dokar ta-baci a Jihar Rivers...
Gwamnatin Jihar Kebbi ta karyata jita-jitar da ke yawo cewa ta rufe Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliero sakamakon bullar cutar sankarau, wacce ta yi...
Rundunar ‘yan sanda ta kama wata mata mai suna Hauwa Sani da ake zargi da safarar makamai zuwa hannun ‘yan bindiga a Jihar Katsina. Bincike...
Dakarun Sashe na 2 tare da hadin gwiwar Rundunar Sojojin Sama na Operation Fansan Yamma sun samu gagarumar nasara wajen yaki da ta’addanci a jihohin Katsina...
Wata gobara mai girman gaske ta tashi a kasuwar ƴan gwangwan ɓangaren ƴan roba, wadda aka fi sani da Fatima Market, da ke unguwar Dakata...
Ana cikin jimami a birnin tarayya Abuja bayan da wata tankar dakon man fetur ta fashe a gadar Karu, lamarin da ya haddasa mummunar gobara...
Watan Ramadan wata ne na rahama, gafara, da ‘yanci daga wuta. Kwanaki goma na ƙarshe suna da matuƙar falala, musamman saboda darajar da suke da...