Gyaran Arewa ya zama batun da ya fi dacewa ga al’ummar Arewa maimakon shugabanninta. Ƙungiyar da ke kiran kanta da suna “Who Is Fixing The North?”...
Majalisar Wakilan Nijeriya ta bai wa Hukumar Kula da Sadarwa ta Ƙasar, NCC umarnin a gaggauta rufe duk wasu shafukan intanet na batsa a fadin...
Hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda ta amince da nadin CP Ibrahim Adamu Bakori a matsayin sabon Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Kano. Bakori, wanda...
Cutar sankarau ta yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 26 a jihar kebbi, inda gwamnatinta ta tabbatar da cewa wannan lamari na bullar cutar yana iya...
Wani direban babbar motar dakon yashi ya haifar da hadari mai tsanani a yayin da ya bijirewa umarnin tsaiwar da danjar ta yi masa a...
An shiga wuyar mai a biranen Nijar musamman a birnin Yamai inda ake ganin dogayen layin ababen hawa, lamarin da ya haddasa tsaiko a harakokin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da sauya sunan Jami’ar Ilimi ta Tarayya da ke Kano zuwa Yusuf Maitama Sule Jami’ar Ilimi...
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire (JAMB) ta sanar da cewa za ta fara sayar da fom din shiga jami’a kai tsaye (Direct...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i ya tabbatar da ficewarsa daga jam’iyyar APC mai mulkin , tare da komawa jam’iyyar SDP....
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wata yarinya ‘yar shekara 14 mai suna Elizabeth Peter daga unguwar Korokpa da ke karamar hukumar Paikoro a jihar Neja ta nutse...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ƴan bindiga sun kai hari a gidan wani mai suna Alhaji Yusha’u Ma’aruf, wanda shi ne mai gudanar da asibiti mai zaman...
Hukumar Hisba Ta Hana Kidin Gwauro sabida, ya sa bawa koyarwar Addinin Muslunci Mataimakin Babban Kwamandan Hukumar Hisba, Dakta Mujahideen Abubakar, ya tabbatar da cewa...
Jami’ar Bayero da ke Kano (BUK) ta yanke shawarar rufe babbar kofar shiga tsohuwar jami’ar na ɗan lokaci, daga ranar 13 ga Maris, 2025, domin...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) ta tsare wani dilan sayar da sassan motoci mai suna Levi Ubodoeze kan zargin...
Gwamnatin Najeriya ta sanar da fara ba wa masu juna biyu kulawa kyauta a asibitoci 154 da aka ware a duk faɗin ƙasar. Wannan mataki...
A ranar 22 ga Fabrairu, 2025, wata sabuwar ƙungiya mai suna “Who Is Fixing The North?” ta ƙaddamar da wani yunƙuri na neman a ɗauki...
Hukumar Kula da Albarkatun Mai ta Ƙasa (NMDPRA) ta bayar da sabbin lasisi ga wasu kamfanoni guda uku domin buɗe matatun man fetur a jihohin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta samu nasarar cafke wasu mutum hudu da ake zargi da aikata ayyukan ta’addanci, tare da kwato...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu ‘yan bindiga da suka yi kuste a jihar da nufin aikata mummunar manufa, lamarin...
Kare hakkin mata, samar da daidaito mai dorewa, da kuma tabbatar da hanyoyin dogaro da kai wa mata da ‘yan mata a duniya baki ɗaya...