DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayya ta sanar da karin shekarun ritaya ga jami’an lafiya daga shekaru 60 zuwa 65 a kokarinta na rage matsalar ficewar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wata mata mai suna Fatima Mohammed, mai shekaru 28, bisa zargin kashe kishiyarta Hajara Isa,...
DAGA MUHAMMAD SANI UBA, KANO Ma’aikatan Kamfanin Zuba Jari da Kadarorin Jihar Kano (KSIP) sun koka kan rashin biyan su mafi karancin albashin naira dubu...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Ma’aikatan hukumar samar da ruwan sha ta jihar Kano sun janye yajin aikin da suka shiga tun ranar 26 ga watan Fabrairun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani gagarumin cece-kuce ya ɓarke a ƙaramar hukumar Tarauni, jihar Kano, bayan da ɗan majalisar dokokin jihar, Mukhtar Yarima, ya raba dawa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Babban Limamin Jami’ar Jihar Legas, Farfesa Amidu Sanni, ya bukaci al’ummar Musulmi da su ci gaba da da’a, kyautatawa, da bayar da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa shugabannin ƙananan hukumomin ƙasar sun ƙi buɗe asusun ajiyar bankuna a Babban Bankin Najeriya (CBN) domin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dokokin Jihar Kano ta gayyaci shugaban karamar hukumar Rano domin bayani kan rushe-rushe da aka gudanar a kasuwar Rano, lamarin da...
Wani sabon rahoto da aka gabatar a Abuja ya bayyana cewa, akalla mutum 91,740 sun rasa rayukansu sakamakon matsalar rashin tsaro a Najeriya tsakanin shekarun...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Dalibai ta Kasa (NANS) ta bayyana shirin gudanar da zanga-zanga don kalubalantar matakin rufe makarantu a wasu jihohin arewa saboda Azumin...
DAGA HAJARA MAHMUD UMAR Azumi wata makaranta ce babba da Allah Subahanahu Wata’ala ya wajabta wa dukkanin musulmi mai lafiya da hankali domin tsaftace zuciya da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) ta cafke wani ɗan kasuwa ɗan Angola, Mbala Dajou Abuba, mai...
Bayan hukuncin Kotun Koli da ya ba wa kananan hukumomi ‘yancin cin gashin kansu, rikici ya barke a jihohi da dama sakamakon sabani kan yadda...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Kotun daukaka kara ta Nijeriya ta yi watsi da bukatar hana jami’an gwamnati fita kasashen waje don neman lafiya, bukatar da babban...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A daidai lokacin da al’ummar Musulmi suka fara azumin watan Ramadana, an wayi gari da cinkoson jama’a a gidajen sayar da iskar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rahotanni sun bayyana cewa wata gobara da ta tashi da safiyar yau Lahadi ta kone wasu shaguna a kasuwar Kofar Wambai dake...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘yan-sandan jihar Bauchi ta cafke wani dan kasuwa mai suna Alhaji Nura Isa, mai shekaru 50, bisa zargin kashe matarsa ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A yayin da al’ummar Musulmi suka shiga rana ta Biyu a watan Ramadan na shekarar 1446 bayan Hijira, al’umma na kara jajircewa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Al’ummar Unguwar Darerawa ‘A’ dake mazabar ‘Yan Mata Gabas a karamar hukumar Fagge sun roki Gwamnatin Jihar Kano da Gwamna Abba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai Baiwa Gwamnan Kano Shawara Kan Hulda da Al’umma, Abdussalam Abiola Abdullateef Ya Rasu Mai baiwa Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir...