DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Al’ummar garuruwan Rangaza zuwa Bela a Karamar Hukumar Ungoggo sun bukaci Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, da ya cika alkawarin...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Tsohon Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan Harkokin Soji, Sanata Ali Ndume, ya bukaci Gwamnatin Najeriya da Majalisar Dokoki da su dauki mataki...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wasu ‘yan tarzoma a garin Gadar-Gayan da ke yankin karamar hukumar Igabi a jihar Kaduna sun kashe wani jami’in hukumar hana sha...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Jam’iyyar APC ta yi nasarar lashe dukkanin kujerun shugabancin kananan hukumomi 34 da kujerun kansiloli 361 a Jihar Katsina, a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An tsinci gawar wani Sufeton ’Yan Sanda, mai suna Haruna Mohammed, a cikin wani ɗakin otal dake Jihar Ogun. Kakakin rundunar...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Rundunar Ƴansandan jihar Kwara sun yi nasarar kama wani saurayi, mai suna Abdulrahman Bello, wanda ake zargi da Kashe budurwarsa Hafsoh...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin ,Zamfara ta haramta gudanar da tarukan siyasa a faɗin jihar har sai abin da hali ya yi, domin tabbatar da zaman...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta samu gagarumar nasara a yaki da ta’addanci, inda ta hallaka ‘yan ta’adda bakwai tare da kwato makamai...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA A safiyar ranar Asabar, al’ummar unguwar Tudun Murtala Tagarji dake Karamar Hukumar Nassarawa a Jihar Kano sun wayi gari da abun mamaki...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Shugaban kasa Bola Tinubu ya taya tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai murnar cika shekaru 65 a duniya, inda ya bayyana...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar Yan Sanda ta Ƙasa (NPF) ta ce Mata 1,511, ne sukayi nasarar samun horo domin zama Jami’anta na dindin din...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bukaci gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da ya warware rikicin dake tsakanin Jami’ar Bayero ,Kano da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sabon zababben shugaban kungiyar daliban Hausa na Kwalejin Ilmi ta Aminu Kano (AKCOE) tare da hadin gwiwar Jami’ar Tarayya ta Dutsin-Ma (FUDMA),...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta Ƙasa, reshen Jihar Kano, ta shirya gasar musabaƙar Al-Qur’ani mai girma ga wasu daga cikin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka (ECOWAS) ta kawo karshen aikin ma’aikata daga kasashe uku na ƙawancen Sahel (AES) – wato...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Karɓar Ƙorafe-ƙorafen Jama’a da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano (PCACC) ta cafke Magatakardan Babban Kotun Kano, mataimakinsa...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kakakin Majalisar Wakilai, Dr. Tajudeen Abbas, ya bayyana damuwarsa kan yadda mutane sama da 500,000 suka rasa ayyukansu sakamakon durkushewar masana’antun buga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wani babbban jami’in kamfanin BinanceHoldings Limited mai suna ,Tigran Gambaryan, ya zargi gwamnatin Najeriya da ƙoƙarin samun bayanan sirri na ‘yan...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana cewa manufarta ita ce kawar da mace-macen mata masu juna biyu gaba ɗaya, ba ragewa kacal ba....
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Hukumar Shirya Jarabawa ta Kasa (NECO) ta fitar da sakamakon jarabawar Senior School Certificate Examination (SSCE) ta 2024, inda dalibai 57,114 suka...