DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da tsohon shugaban hukumar masu hidimtawa kasa (NYSC), Manjo Janar Mahraz Tsiga (mai ritaya), tare da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Wata mummunar gobara ta afkawa kauyen Zago da ke karamar hukumar Dambatta a jihar Kano a ranar Laraba, inda ta haddasa konewar...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da ƙudirin dokar da ke haramta yin fitsari, ba-haya, zubar da shara, da tofar da yawu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Ana tuhumar wasu manyan mutanen gari a ƙaramar hukumar Bagwai da haɗa kai wajen karɓe kuɗaɗen wani matashi Bafulatani da zummar yi...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A yau Laraba, Shugaban Kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya nemi amincewar Majalisar Dattawa domin korar wasu kwamishinonin zabe (RECs) na jihohin...
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya nemi a kara yawan kasafin kudin 2025 daga Naira tiriliyan 49.7 zuwa Naira tiriliyan 54.2. Buƙatar hakan na kunshe...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya shiga cacar baki tsakanin mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wata gobara mai muni ta tashi a wata makarantar Allo ta Malam Muhammadu Ghali da ke bakin kasuwa, a garin Kauran Namoda,...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya tafi Faransa gabanin taron ƙasashen Afrika Tinubu zai shafe mako guda a Faransa, inda daga nan zai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar kula da yanayi ta ƙasa (NiMet) ta bayyana cewa za a fuskanci faduwar damuna da wuri a wasu jihohi, yayin da...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Wani ɗalibin aji biyu (200-level) a Jami’ar Ilorin (UNILORIN), da ke Jihar Kwara, ya kashe kansa a ɗakin kwanansu da ke yankin...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Rahotanni daga Yola, babban birnin jihar Adamawa da ke arewa maso gabashin Najeriya na cewa gobara ta tashi a lokacin da wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yar gwagwarmayar nan Hajiya Naja’atu Muhammad ta ce har yanzu tana nan akan bakarta kan maganar da ta fada akan mai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dokokin Jihar Kano ta amince da wata doka da zata kafa rundunar tsaro ta jiha domin kare rayuka da dukiyoyin al’umma....
DAGA NUSIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA An kama wani dattijo mai shekaru 50, Ado Haruna, bisa laifin ba da bayanan sirri ga ‘yan bindiga, inda suka yi garkuwa...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Mai bai wa Shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, NSA, Nuhu Ribadu, ya nemi Naja’atu Muhammad ta janye sannan ta kuma ba...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A wani yunkuri na tallafawa al’umma, wasu daliban da suka kammala karatun su a fannin Ilimin Kimiyyar Bayanai da Dakin Adana Bayanai...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da naɗin Sanata Babangida Hussaini (Walin Kazaure), mai wakiltar Jigawa North West, a matsayin Ciyaman na Kwamitin...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Al’ummar garin Rimin Zakara dake jihar Kano, maza da mata, sun fito kan tituna da hanyoyi domin bayyana damuwarsu kan rashin biyan...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen Jihar Kano, ta cafke wani dattijo mai shekaru 75 mai suna...