DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Wani mutum da ba a kai ga gane sunan sa ba ya mutu sakamakon konewa da wutar lantarki yayin da ya ke...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mai bawa Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf shawara kan harkokin matasa da wasanni, Alhaji Sani Danja, ya bayyana cewa samar da...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya (UNICEF), ya ce, daliban makarantun Primary kaso 9.6 ne kacal suke da kwarancewar karatu...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI An tisa keyar wata mata mai suna Dumsile Dludlu gidan yari har na tsawon shekaru uku saboda laifin leken asirin sakwannin mijinta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Najeriya, ta hannun hukumar kula da shaidar zama dan kasa ta kasar (Nimc), ta jaddada aniyar kaddamar da katin zama dan...
DAGA MAIMUNA RABIU UMAR Daliban da suka karanta ilimin kimiyyar bayanai da dakin adana bayanai (Library and Information Science), a Jami’ar Northwest dake Kano suka kammala...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Tsohon Gwamnan Jihar Neja, Dakta Mu’azu Babangida Aliyu, ya bayyana cewa babu wata jiha a Arewa Najeriya da ke da kashi 50...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Yan sanda sun kama Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano Muhyi Magaji Rimingado, a yau juma’a. Wata...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin Kano tace babu wani dalili da zai hana yin da taron Maulidin Tijjaniyya, na kasa da aka tsara gudanarwa a jihar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI TUKUNTAWA Hukumar Kula da Zuba Jari ta Jihar Kano, KANINVEST, ta rattaba hannu kan yarjejeniya (MoU) tare da STATA Power Utility...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta gargadi mazauna jihar kano kan rahotannin sirri da ke nuna yiwuwar wani shiri na ‘yan ta’adda...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Gwamnatin jihar Kano ta ce an Sauya lokacin Tsaftar Muhallin da ake Gudanarwa a duk juma’a da Asabar din karshen wata ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kwanan baya ne kadan tsohon dan Majalisar Wakilai Ta Kasa, daga Karamar Hukumar Tarauni, a Kano, Hafizu Kawu ya shirya wata bitar...
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Adadin waɗanda zazzaɓin Lassa ya kashe a Nijeriya tun a farkon shekarar 2025 ya kai 22, in ji hukumar yaƙi...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Jami’an Hisbah na Jihar Kano aikin da suka gudanar kwanan nan ya kai ga ceton ƙananan yara mata 16 da ake fataucin...
DAFA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Dalibai a Najeriya sun yi kira da a duba batun karin harajin kashi 50% na farashin data da na kiran waya saboda...
Masu kallo daga lunguna da sako daban-daban sun fito suna me bayyana ra’ayoyin su game da sabon shiri mai dogon zango mai suna Jamilu Jidda wanda...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Likitoci masu neman ƙwarewa a Abuja sun fara yajin aiki saboda rashin biyan albashi, kuɗaɗen alawus, da sauran haƙƙoƙinsu. A taron manema...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Cibiyar Daƙile Cututtuka ta Nijeriya (NCDC), ta tabbatar da mutuwar mutane 22 tare da samun ƙarin mutane 143 da suka kamu da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumomi a California sun ba da sanarwa ga al’ummomin da ke daura da Castaic Lake da su fice daga yankin, bayan da...